Gwamnatin tarayya za ta sanya naira bilyan 350 domin farfado da tattalin arzikin kasa, kamar yadda ministar kudi, Kemi Adeosun ta bayyana a yau.
Ta bayyana hakan ne ga manema labarai bayan kammala taron kwanaki biyu da aka gudanar kan tattalin arzikin kasa.
Ta ce za a fitar da kudin nan da 'yan watanni kalilan domin ganin an farfado da tattalin arzikin kasar nan.
Sources Rariya
Title :
Gwamnatin Tarayya Za Ta Sanya Naira Bilyan 350 A Fannin Tattalin Arzikin Kasa
Description : Gwamnatin tarayya za ta sanya naira bilyan 350 domin farfado da tattalin arzikin kasa, kamar yadda ministar kudi, Kemi Adeosun ta bayyana a ...
Rating :
5