GWAMNATIN BUHARI TA KWACE KADARORIN TSOFFIN GWAMNONIN PDP 7 DA SUKE DUBAI
*******
Bayanai dake fitowa na cewa gwamnatin Nijeriya ta karbe wasu kadarori mallakin tsoffin gwamnoni da wasu makusanta gwamnatin baya dake Dubai.
Bayanai na cewa wadannan kadarori da aka kwace zasu kai na zunzurutin kudi har dalar Amurka miliyan 200 wanda ake zargin wasu daga cikin kudin na daga kudin tsaro da aka wawashe karkashin tsohon mashawarcin shugaban kasa kan tsaro Sambo Dasuki.
Tuni har ministan shari'a da wasu mukarraban gwamnatin Buhari sun isa kasar Dubai domin tattaunawa mataki na karshe na dawo da wadannan kudade Nijeriya.
Title :
Gwamnatin Buhari Ta Kwace Kadororin Tsofin Gwamnonin PDP Da Suke Dubai
Description : GWAMNATIN BUHARI TA KWACE KADARORIN TSOFFIN GWAMNONIN PDP 7 DA SUKE DUBAI ******* Bayanai dake fitowa na cewa gwamnatin Nijeriya ta karbe ...
Rating :
5