A jiya Juma'a ne gwamnatin jihar Borno ta rushe shugabannin kananan hukumomin jihar.A sanarwar da ya sanya wa hannu kwamishinan kananan hukumomin jihar da kuma na masarautu. Alhaji Usman Zannah tare da umurnin gwamnan jihar Borno Kashim Shettima ya tabbatar da rushe kantamomin.
Kwamishinan ya kara da cewa "Rushewar yana kan ka'idar dokar jihar."Gwamna Kashim Shettima ya amince da rushe kantomomin kananan hukumomin. Inda nan take ya sanar da rusassaun cewa su mika auyukan ga sakatarorin kananan hukumomin domin su ci gaba daga inda suka tsaya.
Source Rariya
Title :
Gwamnatian Jihar Borno Ta Rushe Kantomomin Kananan Hukumomi
Description : A jiya Juma'a ne gwamnatin jihar Borno ta rushe shugabannin kananan hukumomin jihar.A sanarwar da ya sanya wa hannu kwamishinan kananan ...
Rating :
5