Gwamnan Jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje Ya Caccaki Uban Gidansa Sanata Kwankwaso.
.
Gwamna Ganduje ya fadi zafafan kalamai akan Sanatan Kano ta tsakiya ne a yammacin yau Litini wajen duba wani aikin titi daga Dakata zuwa Bela a jihar ta Kano.
.
Ba Zamu Bari A Yi Wa Takarar Shugaba Buhari Barazana Ba, Ba Ma Yawo Da Makamai, Bama Yawo Da Wukake, Ba Ma Yawo Da Komai.
.
A baya bayan nan dai an samu 'yar rashin jituwa tsakanin bangaren Gwamna Ganduje da na tsohon Gwamna wato Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, sakamakon magoya bayan Kwankwason da suka fara tallan takararsa a matsayin Shugaban kasa a shekarar 2019, wanda kuma a ganin magoya bayan Ganduje hakan cin fuska ne ga Shugaba Buhari.
.
Title :
Ganduje Ya Caccaki Kwankwaso
Description : Gwamnan Jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje Ya Caccaki Uban Gidansa Sanata Kwankwaso. . Gwamna Ganduje ya fadi zafafan kalamai akan Sana...
Rating :
5