akwai hanyoyi guda biyu da ya kamata mace me bukatar haifuwa da wuri ta jarraba koda daya daga ciki
na farko zaki iya matsi da furen dabino wato zaki samu furen dabino kibarshi ya bushe ki dakashi ki hada da farar zuma kiyi matsi dashi da safe da yamma saiki waneshi wannan yana temakawa maniyin namiji shiga mahaifar mace
na biyu kuma zaki rinka cin koyin agwagwa wato zaki samu koyin guda daya ki soyashi amma da man tafarnuwa kuma zakici safe da yamma har zuwa sati daya shi wannan kuma yana wanke dattin mahaifa wanda yake hana mace haifuwa da wuri.
Title :
Ga Masu Bukatar Haifuwa
Description : akwai hanyoyi guda biyu da ya kamata mace me bukatar haifuwa da wuri ta jarraba koda daya daga ciki na farko zaki iya matsi da furen dabin...
Rating :
5