Bayanan da muke samu na cewa a jiya wata tirka ta barke a jihar tsakanin gwamna El-rufa'i da mataimakinsa yayin da suke fitar da sunayen ma'aikata da za a sallama a jihar.
Bayanai na cewa gwamna El-Rufai ya sanya kusan kashi 70 cikin dari na wadanda za a kora daga Kudancin Kaduna yankin da Bantex mataimakin gwamna ya fito.
Hakan tasa Bantex ya nemi da gwamna ya canza domin hakan zai sa a rika jifarsa a yankin da ya fito wanda hakan zai iya shafar siyasarsa a jihar.
Wannan ja in ja da suka yi ya fusata El-Rufa'i inda nan take ya mike ya zabgawa Bantex mari kafin gwamna ya bar gurin shima mataimakinsa Bantex ya sharara masa mari biyu.
Title :
El-Rufa'i Da Mataimakin Sa Sunyi Mare-Mare
Description : Bayanan da muke samu na cewa a jiya wata tirka ta barke a jihar tsakanin gwamna El-rufa'i da mataimakinsa yayin da suke fitar da sun...
Rating :
5