Tsohon gwamnan jihar Legas kuma jigon jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya nuna rashin gamsuwar akan zance da ake zargin karamin Ministan Maio, Ibe kachikwu yayi, inda ya bayyana cewa shi ba matsafi bane wanda zaya iya karar da wahalar mai a lokaci daya.
Jigon jam’iyyar ya bata ra’ayin nashi ne a wata masika mai taken “kachikwu needs to know that respect and good performance will do what magic cannot”, watau, Kachikwu ya kamata ya sani cewa wannan grimamawar da aiki ja zaya iya yin abunda tsafi ba zaya iya ba. An saki wanna takarda ne a ranar asabar 26 ga watan maris.
jigon APC din ya bayyana cewa yadda Ministan yake sanya bakin cikin hanyar gudanar da mai din bai kamata ba.
Yace ” Wannan yana sanya mutane suji babu dai. yayi magana irin ta manyan tsohuwar gwamnatin baya wadda mutane suka cire inda suka maida ta da mai kyau irin wannan.
Tinubu ya bayyana cewa yadda kachikwu ke tafiyar da NNPC din ya tuna mashi da gwamnatin baya inda ya kara da cewa kachikwu bashi keda NNPC din ba.
” a matsayin iyayen gidan shi, mutane suna da hakkin da zasu nemi bayani da girmamawa daga gare shi. Ya kamata ya ba mutane hakuri saboda yayi wasa dasu a wannan lokacin.”
Title :
Bola Tinubu Ya Caccaki Ibe Kachikwu Akan Matsalar Mai
Description : Tsohon gwamnan jihar Legas kuma jigon jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya nuna rashin gamsuwar akan zance da ake zargin karamin Ministan Mai...
Rating :
5