Kankancewar gaba lalura ce dake tayar da
hankalin mutum.
Abubuwan dake haifar da kankancewar gaban
namiji suna da yawa.
Amma manya daga ciki sune girman jiki wasu
mutane don wani dalili gaban su kan kankance
idan jikinsu na kara girma.
Wasu kuma kankacewar gabansu na faruwa ne
saboda suna sa hannunsu suna inzali da
kansu wato masturbation.
Wasu daga cikin abubawan dake kawo
kankancewar gaba kenan.
To magunguna dai sai a kiyaye abinda ake
zato ya kawo shi.
Misali in kiba ne a rage kibar in mastubation ne
abari
Abnda kesa kankancewar gaba da saurin
inzali.
1. Yawan Kiba (obesity) nahana maza karfin
mazakuta, kuzari da kuma haddasa
kankancewar al’aura.
Dan haka idan kasan kanada ita to lalle Ne ka
nemi ragiyarta.
Bayan haka Kasami Mazakutar Bijimin Sa.
Wanda ba'a dandake shiba.
Saika dafa tareda 'danyar chitta.
(Kar a sanya Gishiri ko maggi, amma za'a
sanya dukkan kayan Qamshi).
Idan ya dahu sai ka cinyeshi duka.
Zaka rika maimaitawa a wata sau 2 haka.
Wannan na girmane.
Title :
Bayani Kan Matsalar Kankan Cewar Gaba
Description : Kankancewar gaba lalura ce dake tayar da hankalin mutum. Abubuwan dake haifar da kankancewar gaban namiji suna da yawa. Amma manya daga ...
Rating :
5