.
Ina fita wani nagani wanda kaman suh daya da Batula amma shi ya dan fita haske muryan sah mah kaman na Batula lalle allah mai iko.Hauwa ce ta nufo inda suke tareda yin salama amma sai naga wani wanda kaman suh ya xo daya da Hauwa(wato wanda hauwa take bin sah Sadeeq) sis ya nagan ki haka kai dai bros ka bari kawea wata nake soh na kawo maka kaga yarda take kama da Hassan, wanda naga tin daxu bai ce komai ba da sauri ya dago ya kalle ta mai kama dani fa kika ce eh wlhy kaman ku daya amma ita baiwa ce mtswa kake ji da allah malama ki daina hadani da baiwa mana ni na dauka mah zarau ceh dan ni walahi har ynxu zarau tana da rae kuma insha allah sai na nemuh rabin jikina dan kawea ina rayuwane amma har yau na kasa samun jin dadi a rayuwa, ynxu tafiyan nan ina tare da ita xa muyi amma gashi har naje na dawo ynxu ina 200lv amma ba yar uwata kuka ya Faria yi wanda yasa Hauwa dana sani fadan haka wani ne yaxo daga vaya wato jabir wanda yake bin Umar wanda yake jin suh tinda ya fito ya gan suh(allah sarki Hassan kar ka ji komai da yardan allah za kaga rabin jikin ka ).
.
A yau aka fara shirya shirye biki a gombe amma tindaga ranan da na rabu da shi wato Yareema suraj,amma shi tin daga ran daya kalle ta har yau bai sake kallon taba kullun sai yaxo ma saukin suh hajiya Hajara dan kawea ya ganta, a yau na fito na dawo wah gimbiya fateema kayanta na shigo palon na same suh suna hira amma dukan suh shiru sukayi tsayawa nayi awajen kusan minti10 salama akayi tareda shigowa yareema Suraj ne ya shigo a lokaci daya muka hada ido murmushi yayi tareda da godewa allah daya sake hada shi da ita. Gimbiya amira ne ta daga ido ta gansa dan suh vasu mah san ya shigo ba, tin xuwan suh gidan Da ta gansa taji tana san sah amma shi ko kallon ta bai ishesa ba fateema ceh ta fara magana yareema yau kaine a nan mumurshi yayi tareda cewa hajia vata nan neh eh Amira ta fada tare da kashe murya, ke baiwa batula baxa ki iya ijiwa ki fita bane tinda kin kawo barshegiya mana ajiwa wah nayi tare da fita abin yayi mugun batawa yareema rae. gurin garden din gidan naje na xauna tareda tunani yan uwana ji nayi kaman ana kallo na shiyasa nah juya hada ido mukayi murmushi yami niko na kauda kaina karaso wa yayi inda nake, hankicheif ya miko ba musu na karba na goge hawaye dake fuskana Kanwata lafiya kike kuka kallon sa nayi meyasa zakace wah baiwa kanwar ka murmushi yayi sannan yace nasan ke ba baiwa bace kallon sa nayi alaman mamaki of course i can feel dat,xaki iya ban labari xan yi magana sai nayi shiru ina jin ki harara san nayi na mike wlhy baka kai na vaka labari na ba nasa takalmana xan wuce kin manta baki ban hankichief dina ba mika mai nayi ya kama hanunah kallom sa na tsaya yi naga gudun ruwansa mikewa yayi tare da cewa mutafi ko binsa nake abaya har muka fita gimbiya Amira muka gani wanda bansan sanda na kwace hanunah ba allah yasa bata ga muh a hakan ba karaso wah tayi tana tafiya kaman xata balle rae yareema ya dade mekake bukata da baxa ka kirani nah mah ba sai kasa baiwa wah tana yimaka hidima kallon ta yayi kafin nanya wuce mari naji a kunci na har suh biyu wanda shiyasa shi juyawa dan shima saukan mari yaji Ke baiwa batula wlhy sai kin gane kuran ki tinda kika ga amin walakanci to wlhy san ki ga mai zan maki juywa yayi dan bai so ya kara jamin wani matsalan amma da ba haka ba da sai ya mugun vata mata rae.
.
Tin daga ranan ba mu sake haduwa ba. Sanda mukayi sati2 a gombe a yau zamu koma kaduna tin a hanya naji gaba na na faduwa adua nake allah yasa lafiya tin karfe uku muka tashi sai bayan isa muka isa bayan na gama komai naki naje na kwanta amma har ynzu gabana faduwa yake kasa bacci nayi nafila na tashi nayi kafin bacci ya dauke ni.washegari aka tashi da azumi tin da ran da muka dawo ban muh hadu da hauwa ba saboda aiki yamin yawa ga haushi na da gimbiya Amira take. Yau mukai axumi 25 bayan shan ruwa na nufi wajen balki dan zanan waje daya yana damuna na shiga dakin nasamu suh balki na xaune,bayan muh gaisa naceh balki yanaga kaman baki azumi naga dazu kina cin abinci kallo na tayi batula bani slh ne shiyasa baki slh dama ke ba musilma bace daria suka min kafin nan wata tace kina mace a akwea lokaci da baki salah wato idan kika yi bako kina nufi baki taba gani jini ba sau daya na taba ayyah amma cikina namin ciwo sosai idan karshe wata yaxo ko farko salama mukaji hauwa ce ta shigo tareda cemin fati kixo ki sameni anjima to nace mata. Bayan isha naje wajen hauwa salama nayi na tareda shigowa na tarar da ita akan kujera guri ta nunah min na xauna, kiran sunanah takira Fati naam dama baki al'ada eh nace mata ina xuwa fita tayi ta kira mamin suh tare suka shigo kallo nah tayi xama tayi tareda da cewa fati kibani labari karki boye min komai na rayuwan ki atake na vata komai harda lokaci da Hajia xuwaira tace na kai mata pad dina da kuma yanke min farcen kafan da tamin shiru mami tayi kafin nan tace ynxu Jidda (dayake haka take kiran ta)ynxu ina son xan samu maman suh Amira ta sayar min da ita idan yaso sai ta dawo wajen nah kinga sai yayan kuh ya dubata tin dashima likitane haka ko aka yi washegari mami tasamu hajia hajara da zance kuma ta aminceh dan Fateema arayuwa tana soh umar ya aure ta dan tin suna yara baya santa yarinya bata masa ba gashi shi baya san mace mai irin halin ta, fateema ne taceh mah hajiasu akan ta yarda dan tana gani mutuncin ta ba dan komai ba dan ita ta haifi umar. Na dawo wajen mami da zama kuma ta yantani na xama kaman ya.
.
**** SOME PAGES IS MISSING****
.
Lalle wannan yarinya ko dayake ba laifin ta bane.mami gani, dama kixone yau wata2 ya cika so ynxu sai ki baxa amasa oh haka fa mami na manta,mami amma wannan yarinya bata damu da lafiyan ta kiji wai ta manta mikewa tayi kun fi kusa sai ki mai bayani zama nayi akan kujera na daura kafa na akan daya shiru kake ji mun kai kusan minti 35 ahaka kafin nan ya mike dama ba lafiya kike bukata fita yayi nima ko daki na na koma na kwanta amma har ga allah ina bukatan lafiya ta mtsww ya tafi man shi ya shafa (oh kuji zarau ita ke bukatan lafiya amma tana cewa shi ta shafa hmmm lalle akwea aiki ). Mun fita dani da hauwa bayan mun dawo uniform din bayi mukaga wanda ba na masarautan muh bane kuma na tabbata wannan na garin gombe ne, baiwar da muka saba da ita lokacin dana je gombe nagani ta fito daga gefan hajia babba (wato hajia waheeda) karaso wah tayi da kuma alaman mamaki a fuskan ta gaishe muh tayi bayan muh gaisa take fada min sun xo wani bikine a (dayake hajia babba xatayi aure yarda take riko wato yar kanintaa), daki muka nufa mami ne ta shigo yauwa zara ina Jidda, mami tana toilet, to kixo ki kai wah yareema abinci mikewani amma ni har ga allah basan ganin sa nakeba mutun shege girman kai.salama nayi amma bai amsami ba sanda na sake kafi ya amasa akasa kan capet nasame shi ambin na ajeye tareda juyawa ke! Tsawa ya daka min dan rabona da tsawa tin randa yamin baki da hankaki, baki iya gaisuwa bako na lurada ke baki taba gasheni ba mai kike ji dashi, wlhy idan baki kama kanki ba xan mugun saba maki get out ae da sauri na fita amma wlhy sai na rama haka kawea. Ayau litini akafara shirye shirye bikin,muna daki mufeeda ta shigo aunty(sunan da take kirana dashi kenan ynxu) wai kixo inji mami mayafi kawea na dauka a palo na sameta mami gani yauwa ga wannan tiraren ki kai wah hajia babba dauka nayi na nufi side dinta tin ina baki kofa naji gabana na faduwa amma narasa dalilin yin hakan daki na sameta bayan na bata na fito naji antaka min kafa na dago da niyan masifa, yareema suraj ya gane min amma na dake, malam lafiya xaka takani baka ganin gaban kane kallona ya tsayayi kaman amafarki dama xai sake gani nah allah ya isa na fada tareda wucewa,kofan da bai shiga ba kenan gate ya nufa ya shiga motar sa tareda kumawa masaukinsa tinani yake dama ba baiwa bace, amma haka mai yimasa hidima ta fada, mai toh take anan,kayan dake jikin ta a ranan ba kayan bayi bane, kasa samun amsan yayi kuma ya tabbata ita ka daine wace xata iya basa amsan. Kan gado na fada tareda mayarda ajiyan xuciya amma guy dinan ya hadu ya kara kyau ba kaman dana gansa ba to mai yakeyi anan bayan bikin nah matane kuma ae ban garen gimbiya hajara ya kamata yaje, to ma ina ruwana mikewa nayi na koma cikin mutane.an gudanan da bikin cikin aminci da kwanciyan hakali yayida za akai amarya gidan ta dake garin abj.
.
Mafarkin dana yi yau yasani cikin jin dadi wannan bakin kallen dake rufemin fuska na samu daman yaye shi kuma naje izuwa wajen yan uwana bayan na farka naje nayi nafilolin dana saba dan mami ta ban adua da dama dazan nayi.yau jumaa na tashi na ciwon dani kaina bansan ina ke min ciwo ba daurewa kawea nake dan kar hauwa ta gane ina kwance a cikin bargo inna bacci dan bansamu nayi ba, sis tashi kixo muje na nunah maki abu dan allah ki barni bacci nake ji, dan allah ki tashi walahi abun xan nunah maki mikewa nayi badan raina yaso ba ga kuma jirin danake ji, rufe min ido tayi acewar ta suprise xatamin tin adaki naji faduwan gaban danake ji kullun na yau yafi sosai palo ta nufa dani tareda cewa bros ina baka bude mai fuska ba sanda ta kawo ni tsakiyan palo ta tsayar dani.bros xamu bude masu after d count of 3. 1,2,3 atare suka bude daga ido mukayi atare. kunsan wah ta yi biyu da shi ku biyoni dan jin karin bayan. Atake suka bude masu fiska,zara ce ta fara daga fuska yayi da shi kuma Hassan yaki dan acewar sa wata gaja suke so suh nunah masa, zara ce ta fara daga ido Hassan abinda ta iya fada kenan tareda nunah sa da yatsa a lokaci ta yanko jiki ta fada shima ko hassan dago kai yayi lokaci daya ji muryan yar uwansa zara!!!!ya ta maimaitawa shima ko a kijime yake, mami ce ta fito da sauri dan taji lokacin da zara ta yanki jiki kufane yake fita daga bakin ta da wani abu kaman gudan jini amma baki.hauwa ce tace mami mu kaita asibiti mana, aa ba asibiti xamu kai tava kai jabir kayi maxa kaje ka malam sulaiman ba afi minti 30 sai ka jabir da malam bayani aka masa , adua yayi a cikin wani bow ya bada a wanke mata fuska sai kuma a bar ta tana wanka da shi . Ynxu akaita asibiti dan dubata, shiko hassan kasa magana yayi banda hawaye ba avin da ke futa daga idanunsa,sanda ya je asibiti yaga yar uwansa kafin ya yi tunani sanar da iyayensu amma mami taki.hassan kar ka kira ta ka barin nasan mai sanyi,hauwa ne tace mami kenan baza suh san halinda ake ciki ba, xasu sani amma ki bari sai ta fardado tukun ynxu kai jabir ka kai hassan gida dan ya huta aa mami ba ida zan je har sai zara ta farka ni nake so ta fara arba da,sai kusan 10 kafin nan yabar asibiti amma sanda aka mami tayi da gaske kafin nan ya tafi amma daya je gida murna yake tareda kuma da bakinciki ya rasa bakin cikin me yake haka dai ya zauna ido sa viyu daya ga abin da zaman zai masa yasa ya mike yaje yayo alola ya fara nafiloli har gari ya ware. Washe gari da sa safe ya koma asibiti shiyama tashi hauwa dan mami ta koma gida, bayan suh gaisa yake tmby hauwa sis har ynxu vata tashi ba eh kawea tace zama yayi akusa da ita ya kama hanun ta gata kaman mai bacci sai kusan karfe 10 kafin mami taxo wannan karan harda mai martaba har suka tafi zara bata farka ba, hauwa ta koma gida mami ta zauna sai a sannan Yareema umar ya shigo duba marasa lafiya ya shigo dakin yaga mami abin mamaki yaba, mami lfy kike xaune anan waye bai da lfy nunah masa kan gado tayi duba fuska yayi yaga kaman yasan mai fuskan amma ya kasa gane wah, mami waye wannan dubansa yayi kana nufi baka san taba, bakasan yar uwan ka ba, wannan itace fateema zara ita ce kanwar Abubakar, itace yar kanwata da ta kasa karasawa tayi sbd kukan daya fi karfin ta karasa wah yareema yayi tareda rugumeta shima kasa daurewa yayi harsan da hawaye ya zubo sanda suka kai kusan minti4 haka kafi yayi karfin hali ya ce mami yayi haka insha allah xata farka kin fada wah iyayenta ne kai kawea mami ta girgiza masa alamun aa bude kofa akayi wanda suka shigo ne yasa suh juyawa dan gane suwaye. Ayau hajia babba ta xo duba zara dan itama batada labarin xasu fita kenan yareema saraj ne ya shigo gidan bayan suh gaisa yake tmby suh ina zasuje, gaisuwa zamuje yar wajen xaianb ce batada lafiya wato zara toh muje na gaishe ta dama nazo wani aikine anan.suna shiga cik yayi daidai da shigo wan yareema umar ciki kallon juna suke amma banda salama ba abinda ya hada suh hakan mah dan ya xama dole akan su, yareema saraj ne ya zauna a gefan ta yarda yake mata abin ya mugun bata wah yareema umar rae atake yaji kishi ya kamasa ya kuma ji tsanan saraj a rae sah fita yayi daga dakin dan gudun abinda xai faru. Har ynxu zara bata farfado ba yau kusan sati1 kenan .kowa yana zaune a dakin jan hanu da tayi shiya sa kowa mikewa yayi da sauri umar ya je wajen ta dan duba ta motsi Daa ta farayi haka ta bude idanunta umma ta gani a kusa da ni tareda abbu mikewa nayi inaa fada allah kasa ba mafarki nake ba rugumeni umma tayi kuka mmukeyi har muka gaji dan ba wanda ya hana muyi dan kuwamah ya ji tausayin na.sanda nayi sati 4 a asibiti kafin aka salame muh, kwanan 3 a kd naga soyeyya awajen yan uwar dan sanda iyayen umma sukaxo dubani , shakuwa kuwa tsakani na da hassan ba magana dan kullun muna tare abarci ne ko salah ke rabamu da shi,agun yareema umar kuwa soyeyya tane ke yawo a xuciyarsa kuma shi gaskiya baxa iya furta min ba dan a ganin sa yada girma ne haka, suran kuma ya mayarda gidan abun xuwan shi dan shi ynxu yake ji son na a zuciyar sa.
Sai Mun Hadu Gobe.
.
#Hausa Novel 📓
#IP
Title :
Ba Baiwa Bace Part 4
Description : . Ina fita wani nagani wanda kaman suh daya da Batula amma shi ya dan fita haske muryan sah mah kaman na Batula lalle allah mai iko.Hauwa ...
Rating :
5