"Shekara PDP 16 suna mulki, don haka 'yan Najeriya mu daina matsawa Buhari
“Ya kamata mu rage dogon buri, sannan kuma mu daina matsawa shugaba Buhari saboda Jamiyar PDP ta yi shakaru 16 suna Mulki”
Tsohon thugaban kasar, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter, inda yake jan hankalin 'yan Nijeriya akan su daina sa wa shugaba Buhari ido a mulkinsa
saboda PDP ta yi shekara 16 tana
mulkin kasar nan.
Title :
A Daina Sa Wa Gwamnatin Bubari Ido - IBB
Description : "Shekara PDP 16 suna mulki, don haka 'yan Najeriya mu daina matsawa Buhari “Ya kamata mu rage dogon buri, sannan kuma mu daina ma...
Rating :
5