Daga Aliyu Ahmad
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga Ka'aba a karo na biyu a matsayinsa na shugaban kasa a shekarun 1984 da kuma 2016.
A wannan karo an budewa shugaba Buhari da tawagarsa kofar Ka'aban ne karkashin jagorancin jagorancin Sarki Salman Bin Abdulaziz Al-Saud.
Idan ba a mance ba a rana makamancin haka, wato ranar 16 ga watan Nuwamba, 1984, an budewa Buhari kofar Ka'aba, karkashin jagorancin marigayi Sarki Fahd Ibn Abdul Aziz Al-Saud.
Title :
Ziyarar Buhari Dakin Ka'aba A Jiya Da Yau
Description : Daga Aliyu Ahmad Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga Ka'aba a karo na biyu a matsayinsa na shugaban kasa a shekarun 1984 da kuma 2...
Rating :
5