"'YAR ADUA DA JONATHAN BASU GINA TITI KO DAYA BA A NIJERIYA" INJI OSINBANJO
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbanjo ya bayyana cewa gwamnatocin 'Yar Adua data Jonathan basu gina wa Nijeriya ko titi daya ba.
Osinbajo na fadin haka ne jiya a Cocin Fountain Life dake Ilufeju jiya a garin Lagos a wata mukala da ya gabatar kan shugabanci.
Osinbanjo yace yaki da rashawa ne kadai hanya guda da zai daura Nijeriya a gwadaben ci gaba.
Osinbanjo yace dole 'yan Nijeriya su shirya sosai domin daura kasa a gwadaben ci gaba dole sai an sha wahala.
Title :
Yar'adua Da Jonathan Basu Gina Titi Ko Daya Ba A Najeriya - Osinbajo
Description : "'YAR ADUA DA JONATHAN BASU GINA TITI KO DAYA BA A NIJERIYA" INJI OSINBANJO Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbanjo y...
Rating :
5