Y'AR AMANA Part 5
Na Abubakar A.Muh'd
=================
karo na biyu kenan da abbw biyu masu kama da juna suka faru tsknnta dashi. Ba zata taba manta fuskarsa ba, bare sunansa daya fada mata da kansa wato USMAN!!.
shima da klln yabita domin ya ganeta ba tare da wani a cknsu yace komai ba, a hnkl kuma yayi kasa ga inda lttffn suka watse ya tattaro su tare da mayar dasu ledarsu ya mike tsaye.
Da kyakykyawar fskrs ya saki murmushi tare da cewa "maimakon mu hadu mu gaisa kai tsaye amma sai da dan krmn tsautsayi ya sake giftawa, koma dai meye kiyi hakuri da bata miki da nayi a karo na biyu."
ya mika mata ledar.
Ta grgz kai tare da fadin "karka damu ai ba laifinka bane, laifi nane dana shawo kwana banyi worn ba."
yayi dariya da fadin "keda ba a abin hawa ba wane worn kuma zaki??
tsautsayi ne dai kawai dole sai ya afku. Ta taka tare da wucewa da fadin "tsautsayi?? kai duk inda kake tsautsayi rakiya yake ma??"
suka jero yace "ba haka bane, tsautsayi kmr tsuntsu ne dakan gifta daga lkc zuwa lkc ba lallai kasan daga inda yake ba, abin tambayar kawai shine me yasa a dukkan haduwarmu sai da wani abu ya faru??"
nima ban sani ba. Ta fada ba tare data dubeshi ba.
Da sauri yace "to ni na sani."
ta dubeshi kawai dayin murmushi tace "to meye??."
ba yanzu ba kema a hnkl zaki gane dalilin da kanki.
Ya fada.
A hnkl?? Bansanka ba fa! Baka sanni ba KADDARA ce kawai ta hada mu na wani lkc naga kuma ba lallai mu sake haduwa ba.
Usman ya grgz kai tare da cewa "ta yiwu kaddarar data hadamu rannan da kuma yau, itace kuma zata sake hadamu wataran."
...wai ya haka?? Nazo fita kazo shgw ya kuma muketa tfy tare?? Nusaiba tayi saurin tambaya.
Usman yace "laifi nayi miki, me laifi kuma shi yafi cancanta da bibiya ai ko??"
indai don wannan ne ka koma kawai baka da matsala.
Ta fada ckn sanyayyar muryarta. Ya grgz kai tare da cewa "bazan koma ba."
kmr zata yi dariya tace "to me yasa??"
ya juyo gareta sosai yace "sbd baki ce kin yafe min ba..." to na yafe maka.
Ta fada 2n kfn ya karasa mgnr tasa.
Cak! Ya dakata da tafiyar tare da cewa "to gdy nake, ki kuma kula wajen tsallaka titi sbd bigewar mota kanja mu2wa, ko jikkata, mafi muni yakan ja matsalar kwakwalwa a daina gane wanda ake gani kllm bare kuma ni da aka ganni sau biyu rak!!."
Dariya tayi kawai ta juya ta zarce ga inda motarsu take.
Shi kuwa tsayawa yayi tare da binta da kll yana dariya shima har sai data tsallaka tahau motarsu, Y'AR AMANA!!
Ya fada cike da so da sha'awa da jin dadin sunan sannan ya juya izuwa inda ya nufa 2nda farko.
Farida na zaune ckn motar tayi kicin-kicin kmr zata fashe da kuka don takaici, ba kuma don tana da wani kwakwkwaran dalili ba.
Da sallama y'ar amana ta shigo motar ta mayar da kofar ta rufe, kuyi hkr na dade ko?? Drbn yayi dariya yace "grmnki ne ai Y'AR AMANA ko kwana zakiyi dole mu zauna mu jiraki."
farida ji tayi kmr an watsa mata ruwan zafi, wannan maganar ta tbbtr don ita yayita hakan yasata cewa "ta kwana anan mu jirata??
Haba mallam! Idan kai bawanta ne Ni karyane amin wnn rainin wayon."
direban ba tare da damuwa ba yace " nasan ma y'ar amana ba zatai haka ba sbd BAIWAR ALLAH ce tasan mu2nci da girman mutane."
ckn tsawa farida tace "ni kuma ban sani ba don uwarka."
ta fada ckn karaji tamkar zata rufeshi da duka.
Y'ar amana tadan tabata da cewa "A'ah don allah ki bari farida abnd kike yi sam bai kamata dake ba sbd zagi cin zarafi ne mafi muni, kai kuma don Allah kace tayi hakuri kaji."
ta fada tana me dubansa.
Allah ya bata hakuri, ya fada kawai tare da tada, motar yabi kwaltar da suke kai.
Yayinda farida taci gaba da zazzaga bala'i har suka iso gd.
**kasancewar momi batanan ta fita unguwa gashi kuma y'an aiki basanan an dan basu hutu na kwanaki biyu, tafi hkn yasa su biyu ne rak a ckn gdn, hkn na daga bbn dalilin da yasa gdn yayi tsit! Tamkar ba kowa a cknsa.
Kasancewar ba y'an uwa ne dake hira ko tattauna wani abu ba, hasalima 2nda suka dawo farida banda kara2n novel ba abnd take yi.
Can yamma misalin karfe 5:00 faridan kishingide take bisa kan makeken gadonsu irinna al'farma ta rike lttfn da hannun hannun hagu, ko kiftawa batayi bare ta kauda kai.
Hkn yasa ko kadan bata ji abnd nusaiba dake tsaye aknta take fada ba har sai data taba ta, ta dago kai ta dubeta da sauri.
Meye kuma??
Ta tmby. Nusaiba tace "nace don Allah dan tashi mu gyara dakin da gadon kinga babu y'an aiki bare su gyara mana ko??"
farida ta kauda kai tare da cewa "kefa wlh kin fiye kakalen tsiya da takurawa mutane, ta ziro kffnta kasa tare da mikewa tabar dakin ma gaba daya. Nabila tabita da kll tare dayin murmushi tace "sisterna kenan."
ta mayar da kanta ga abnd take yi. Ta share dakin ta gyara gadon gami da goge sauran kayan more ryw dake dakin, saida ta tbbtr komai yayi sannan ta fito daga dakin ta dawo falon taci gaba da goge-gogen.
Jim kadan ta tako izuwa inda farida ke zaune tace "uhm! Nace ba, zan gyara kujerar nan da kike kai tayi datti."
farida tadan rintse ido da cewa "bala'i!! Wai ke duk inda nayi sai kin wani bini kin tasheni??" nusaiba tace "canjin kujera fa kawai zaki yi."
falon ma zan bari na koma daki sai ki kara biyoni can."
farida ta fada. Nusaiba tabi ta da kll harta shige daki, tayi dariya kawai tare da grgz kai tace "allah ya shiryeki my sister." sllmr da akaice ta dawo da hnklnta, ta amsa tare da cewa "sannu da dawowa momi."
ba wani klln arziki tayi mata ba tace "yauwa".
Nusaiba ta mika hannu don karbar jakar hnnta amma seta janye tare da cewa "meye ruwanki da jakata kokin aikeni ne??"
ta grgz kai tace "a'a gani dai nayi ba aibu a ciki a mtsyn na y'arki."
ckn zaro ido momi tace dai-dai "Akwai".
Nusaiba tbta da kll a hnkl hwy suka taru a ckn farraen idanunta, a sannu kuma suka fara gangarowa bisa kuma2nta.
Anya kai abincika dai akwai lauje cikin Nad'i shiyasa yayi qababa....
AimaAßdool-azeez ßeen Aßoußakar
ya quri dannasan kunanan kunada cikina...
Balepinabane jirgin MTN ne yabiyo takaina...
Kasance da mu akodayaushe dan JOining din mu ko kuma
Like us On Facebook https://www.facebook.com/1arewa
Follow Us Twitter https://www.twitter.com/1arewa_official
Follow Us Instagram https://www.instagram.com/1arewa
Please Dnt Forget To Subcribe Our Youtube Channel https://www.youtube.com/1arewamk