Kamfanin Airtek sun fitar da wani sabon tsari na Data da zaka samu 3GB akan Naira N1000 kacal.
Wannan ba irin tsohon tsarin Blackberry bane na 1000 da suke bada 3GB.
Wannan Tsarin ana anfani dashi ne a kowace irin waya.
Idan kana so ka shiga wannan tsari…
1. Zaka kira *431#
2. idan zaka duba data da ta rage *140#
Title :
Yanda Zaka Saya Datar Airtel 3GB Akan N1000
Description : Kamfanin Airtek sun fitar da wani sabon tsari na Data da zaka samu 3GB akan Naira N1000 kacal. Wannan ba irin tsohon tsarin Blackberry bane...
Rating :
5