YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA
.....Inji shugabar Zaurawan Nigeria
Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya Asabe Abdullahi ta buqaci dukkan ma'aikatan gwamnati da masu zaman kansu da su taimaka su auri ko qara Bazawara a gidansu. Hakan tace zai taimaka matuqa wajen rage yawan zaurawa da a qasa gaba daya kuma zai rage wahalhalun da zaurawa ke fuskanta a yanzu da abubuwa suke dada wahala a Nigeria.
Don haka nima nake kira da masu sha'awar qarin aure ko yin sabon aure da su karkata ragamarsu wurin zaurawa domin samun sauki da kuma atimakon juna.
Title :
Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
Description : YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...
Rating :
5