Fitacciyar 'yar wasan kwaikwayon nan Wasila Isma'il ta haihu.
A hirar da BBC ta yi da mijinta Al Amin Ciroma ya ce, Wasila ta haifi mace a ranar Juma'a, har ya sa mata suna Ruqayya.
Al Amin ya kuma kara da cewa, uwar da jaririyar lafiyarsu kalau.
Kafin ta yi aure, tauraron Wasila ya haska sosai a lokacin da ta ke fitowa a fina-finan Hausa, jarumar ta yi farin jini a lokacin da ta fito a wani fim mai suna 'wasila' a shekarun 1990.
Title :
Wasila Ta Haihu
Description : Fitacciyar 'yar wasan kwaikwayon nan Wasila Isma'il ta haihu. A hirar da BBC ta yi da mijinta Al Amin Ciroma ya ce, Wasila ta haifi...
Rating :
5