Mai horar da 'yan wasan Super Eagles na Nijeriya, Sunday Oliseh ya yi murabus daga matsayinsa.
Kamar yadda tsohon dan wasan na Super Eagles ya bayyana a shafinsa na Twitter, ya fadi cewa rashin biyan albashi da rashin hadin kai da makamantan haka sune silar yin murabus din nasa.
Title :
Sunday Oliseh Ya Yi Murabus
Description : Mai horar da 'yan wasan Super Eagles na Nijeriya, Sunday Oliseh ya yi murabus daga matsayinsa. Kamar yadda tsohon dan wasan na Super ...
Rating :
5