idan baku mantaba na tabayin bayanin yanda namiji zai sarrafa muruci domin samun karfin azzakari saidai ban fadi yanda mace ya kamata ta sarrafashiba hakan ya farune sakamakon bansamu sahihin bayani akansaba
abinda masana sirrin mace suka tabbatar shine ya danganta da yanda mace take sha awarsa cinsa misali idan dama mace bata sha awar muruci koda tana yawan cinsa babu abinda zai kara mata amma idan dama mace tana sha awar cinsa to bincike ya nuna yana karawa mace dandano kuma yana saka mace juriya a wajen jima i wannan babu tantama akai
shi kuma namiji yanda yakamata yayiwa muruci shine tun yana danyensa zai yanyankashi yabarshi yabushe sai asamu kanunfari da citta a hada a tankadeshi ya zama gari arinka zuba kamar cokali daya acikin shayi da zuma itama cokali daya amma shayin ya zama babu madara kuma anasha kullum sau daya
shima wannan yana karawa namiji kuzari sosai a wajen jima
Title :
Sirrin Muruci Ga Ma Aurata
Description : idan baku mantaba na tabayin bayanin yanda namiji zai sarrafa muruci domin samun karfin azzakari saidai ban fadi yanda mace ya kamata ta ...
Rating :
5