'Yan Shi'a Sun Sha Alwashin Tarwatsa Gwamnatin Tarayya Da Masu Goyon Bayanta.
Masu biyar mazhabar shi'a, sun dukufa ainun wajen yin addu'ar Allah tsine ga shugaba Buhari, Burutai, hadi da gwamnan Kaduna da ma dukkan wanda ya yi farinciki da cin zarafin da aka yi musu a Zariya.
Idan ba a manta ba, wannan yana daga cikin yunkurin da suke yi domin ganin cewa an saki jagoransu, waton Ibrahim Elzakzaky, wanda sojoji suka kama.
Title :
'Yan Shi'a Sun Sha Alwashin Tarwatsa Gwamnatin Tarayya
Description : 'Yan Shi'a Sun Sha Alwashin Tarwatsa Gwamnatin Tarayya Da Masu Goyon Bayanta. Masu biyar mazhabar shi'a, sun dukufa ainun wajen...
Rating :
5