An Sake Nada Siasia A Matsayin Kocin Super Eagles, Inda Kocin 'Yan Wasan Nijeriya 'Yan Kasa Da Shekaru 20, Emmanuel Amunike Da Salisu Yusuf Za Su Taimaka Masa, A Wasan Share Fagen Cin Kofin Afrika Da Zu Buga Da Kasar Masar
An nada Siasia ne bayan Sunday Oliseh ya sanar da yin murabus daga matsayinsa na kocin kungiyar a safiyar yau.
Title :
Samson Siasia Ne Sabon Kocin Najeriya
Description : An Sake Nada Siasia A Matsayin Kocin Super Eagles, Inda Kocin 'Yan Wasan Nijeriya 'Yan Kasa Da Shekaru 20, Emmanuel Amunike Da Salis...
Rating :
5