Mawaki Najeriya Peter Okoye wanda akafi sanni da Psquare ya ziyarci stadium din chelsea a yanda ya gana da yan wasan chelsea.. kaman su Baba Rahama, Oscar, Diego Costa, William, Luftus Cheek,Mikel, Hazard, courtoius, da dai sauran su
Ga hutuna daga kasa
Title :
Photos: Peter Psquare Ya Ziyarci Yan Wasan Kwallon Kafar Chelsea
Description : Mawaki Najeriya Peter Okoye wanda akafi sanni da Psquare ya ziyarci stadium din chelsea a yanda ya gana da yan wasan chelsea.. kaman su Baba...
Rating :
5