Wannan wani jariri ne da wata Mata ta jefar a shadda a unguwar Area 1 dake Masaka a karamar hukumar Karu ta jihar Nassarawa. Wasu mutane ne suka ceto Shi bayan sun yi ta jin kukansa. A yanzu haka dai an mika shi ga sashin Kula da jin dadin jama'a na majalisar karamar hukumar Karu
Title :
Photos: An Jefar Da Wani Jariri A Shadda
Description : Wannan wani jariri ne da wata Mata ta jefar a shadda a unguwar Area 1 dake Masaka a karamar hukumar Karu ta jihar Nassarawa. Wasu mutane ne...
Rating :
5