Hotunan 'Yan Fim Din Hausa A Amurka
Daga cikin jaruman da suka tafi karo ilmin a kasar Amurkan a ranar Talatar da ta gabata, akwai Ali Nuhu, Bello Mohammed Bello, Hassan Giggs, Nazifi Asnanic, Kamal S. Alkali, Hadiza Gabon, Hauwa Maina da sauransu.
Title :
Photos: 'Yan Fim Din Hausa A Amurka
Description : Hotunan 'Yan Fim Din Hausa A Amurka Daga cikin jaruman da suka tafi karo ilmin a kasar Amurkan a ranar Talatar da ta gabata, akwai Ali ...
Rating :
5