Ya fasa rufin kwano, ya huda cikin silin, inda ya fada cikin shagunan mutane ya kwashi kaya. Amma a yayin da zai sakalo ya fito, wuyarsa ta makale a karfen kofa, sai da garin Allah ya waye aka zo aka kama shi..
Title :
Photos: Dubun Wani Barawo Ta Cika A Jos
Description : Ya fasa rufin kwano, ya huda cikin silin, inda ya fada cikin shagunan mutane ya kwashi kaya. Amma a yayin da zai sakalo ya fito, wuyarsa ta...
Rating :
5