A safiyar yau Litinin ne Allah ya yi wa fitaccen mawakin Hausan nan Sani Dan Indo rasuwa.
Kafin rasuwarsa a kawanakin baya ya yi wani kundin wakokin bidiyo tare da takwaransa Sani Musa Danja.
*Fastar kwalin kundin wakar da marigayin ya yi da Sani Danja
Title :
Mawaki Dani Dan-Indo Ya Rasu
Description : A safiyar yau Litinin ne Allah ya yi wa fitaccen mawakin Hausan nan Sani Dan Indo rasuwa. Kafin rasuwarsa a kawanakin baya ya yi wani kund...
Rating :
5