True life story
Wataranar lahadi yayi daidai da lokacin damuke
harkokinmu a falo rayuwa tayi mana dadi
kowannenmu yana cikin farin ciki da annashuwa,
Zaune muke saman doguwar kujerar dake tsakiyar
falon kanwata salma ce akusa dani yayinda ina
koya mata computer akasanmu kuma anwarne da
adnan suna wasan langa sameera a gefenmu kuma
Mummy ce zaune tayi uban tagumi da alamu
duniyar tayi mata zafi, Salma tajuyo tace, "Mummy
Lafiya kikayi tagumi?
Mummy tayi dan yake tare da fadin, "Mamana kada
kidamu babu abinda ke damuna kuci gaba
wasanku,"
Buda bakina na nacewa salma, "Ke karki raina man
hankali yanazo ina koya miki computer shine zaki
banzatar dani Wllh zanyi tafiyata,"
Salma tadubeni tace, "Haba yaya Mummy ce tayi
tagumi don natambayi damuwarta sai abin yazama
damuwa,"
"Hmmm yarinya kenan ke haryanzu baki San
Mummy ba taya zata fada miki damuwarta ki
manta kawai idan tayi tsami Mani,"
Nayi saurin karkatar da fuskata izuwa screen din
computer, salma tayi shiru tajuyo tana kallona,"
harara nawurga mata tare da fadin "ke dalla maye
bari nayi tafiyata idan kin shirya kyanemi ni,"
Natashi zan wuce sasana katsam sai naji shigowar
daddy tare dayin sallama,"
Mummy cikin zafin nama tamike nabita da kallo
tayi saurin zuwa gaban daddy tace, "Alhaji
meyafaru ina fatan komi ya lalace?
Daddy yayi shiru yana harararta daga bisani yace
"Wai ke tunaninki kenan? To komi daidai kuma ina
son yarinyar bazan canja maganata ba saina
aureta,"
Mummy tace "Haba Alhaji don girman Allah ka yi
hakuri zangyara Bana son wata takwace man kai
pls I beg,"
Buda bakina nace "Dadday nifa bangane ba wai
kana nufin aure zaka kara?
"Kwarai my son nanda wata dayama Insha Allahu,"
Salma ta katsashi da fadin Wllh daddy ba yarinyar
dazata hada kishiya da mummy don saina dauki
mataki,"
"Yimin shiru ni kike fadawa wannn maganar to
ranki zai6ace ke kina taya mummynku kishi koh?
Kalli yayanki baitayar da hankalinshi ba akan
wannan maganar saike to..............
Na dakatar dashi da fadin bar wannan maganar
indai ina raye baza ayi auren ba,
Ban saurari abinda zaice ba nafice daga falon
nadauki key din motar mummy na fita," Tuki nake
ina tunani naciro wayata nayi calling Jabeer
yanayin Picking yace "Hello Baffah yane?
Nace mashi "Kai Muhadu a Teeje wurin shakatawar
nan nacikin G.R.A "To shikenan ganinan zuwa,"
Nayanke wayar zuciyata zafi take haka na isa
Wurin babu annashuwa a fuskata Ina zuwa
nazauna saman dinner wadda take facing din wani
gulbin da 'yan mata da samari suke wanka
Ina zaune can saiga wani Handsome guy ya keto
cikin filin nan da babyn sa Tana zuwa tashiga wani
daki tacire kayanta daga ita sai Pant sai bureziyya
dake rataye a Kirjinta tana zuwa ta fada cikin
ruwan hartana fallatso man ruwan cikin zafin nama
namike Ina fadin ke Ke tawaigo tana kallona
ayatsine "Ya akayi? Kake ta keke?
Raina a 6ace nace Dan uwarki ni zaki fallatsawa
ruwa,"
"To saime," ta fada tana ya tsina fuska,
.
.
.
Muhadu a gaba
Title :
Kanwata Part 1
Description : True life story Wataranar lahadi yayi daidai da lokacin damuke harkokinmu a falo rayuwa tayi mana dadi kowannenmu yana cikin farin ciki d...
Rating :
5