.
Jidda na lullube cikin luntsumemen gado xaxxabi takeji kamar ta tashi sama jin shiru a gidan ba hayani ya tabbatar mata da matan gidan sunje kai amare a daddafe ta sauko ta fito dakin Handiya ,ta sauko saman bene tana qoqarin fita tajiyo sautin kukan umar abin yayi matuqar bata mamaki ankai AMARYA ga ango a gida ta isa dakinsa da sauri tasamesa kwance saman gado yana kuka ta hau gadon ta dago fuskarsa suna hada ido yaqara rikicewa Tace yaya umar menene haka meyasa baxakayi tawakkaliba kamar yandanayi,na yarda da auren Faisal ynxu inasonsa kaima ka yarda da mami,ya bude idanuwansa sosai yana kallonta kafin yace kinason Faisal jidda ta gyada kai cikin qarfin hali , yace qaryane nikikeso ba Faisal ba bawanda xai aureki saini jidda idan narasaki xn iya mutuwa sai ya fashe da kuka itama kuka take ta rungumoshi ya shige jikinta sosai kamar jinjiri yaji inama ynda suke haka ace su ma'auratane sai ya qara rikicewa ya fashe da kuka ya qara rungumeta a jikinsa ta rumtse idanunta hawaye na xubo mata sai da tabari yafara samun nutsuwa dabara ta fado mata dai dai kunnensa ta rada masa ba wanda xn aura sai umar shi xuciyata k so kuma dashi xn rayu hr mutuwata ina Sonka umar ya qara qanqameta jikinsa tace nasan xakaso abinda nakeso ko da sauri ya gyada kansa
.
Tace idan kanaso na yarda kanasona tor ka rayu da mami tamkarni kasota ka kula da rayuwarta nikuma nayima alqawarin aurenka kota rana dayace umar koda xn mutu ya tashi yana share hawayen fuskarsa Yace na amince jidda xn sota xn kula da it a Tayi murmushi ta sauko saman gadon tace tor kayi wanka ka shirya inxo muje tun daxu ankai amarya. Atare suka fito suka shiga mota duk daba nisa suka xo gidan shiru ba kowa da alamar an watse sai mami kadai xaune a falo ta wayance ta hanyar dariya ta rungume mami tace blood sis ga angonki itama dariya tayi ganin jidda cikin farinciki duk suka kalli umar sai faman murmushi yake,sun Dade suna hira kafin jidda ta tashi tafice tana fadin dare yayi sosai mami a ajiyemin kayan amarci ta fice Ya dubi mami fuskarta dauke da murmushi tanaso taga ynda xai karbeta sai yaga ta rikide masa ta koma jidda sak idanunsa na rufe ya dauketa cak ya nufi dakinsa da ita , Jidda tana isa gida ta dauki trolley ta tafice takoma gidan baffa sadauki daxama inda tasan umar baxaixo ya dametaba acan xatariqa xuwa skul. karatu take haiqan batare da damuwa a xuciyartaba duk da tana axabtuwa da ciwon umar a xuciyarta duk wata hanya daxata hadata da umar bata bari ga faisal duk yabi ya takuramata tun sanda akasanardashi itace matarsa wata soyayya yake nuna mata tana tausayamasa tana tausayawa xuciyarta ga wani axababben ciwon kai dake damunta ta kasa gayawa kowa kuma taqi xuwa asibiti dan bata daukeshi babbar laluraba Bayan wata uku mami tasoma laulayin ciki hakama farida tanada nata cikin murna gun family din bata faduwa idan kacire umar wanda hankalinsa yayi matuqar tashi naganin kamar yaci amanar jidda ya xauna yayita kuka kamar ransa mami na xaune a gefensa tana lallashinsa duk da batasan meyasashi kukanba amma bata raba daya biyu ko rashin jidda ko farin cikin cikinta.
.
Jefi jefi take xuwa inda mami shima baa son rantaba sai idan mamin ta matsamata taxo take xuwa hrdai mamin ta tsareta da tmby tace jidda kin cnxamin kindaina damuwa dani nagane bakyason ganina kin tsaneni saboda na auri masoyinki ba laifiabane sai ta fashe da kuka hankalin jidda nayi matuqar tashi ta dawo gabanta haba haba wace ni daxan tsaneki saboda namiji kidaina mgnr banaso kinsan ina sonki ina son xuwa inda kike umar dinne kawai banason gani ynxu banason xuciyata natuna minshi itama ta fashe da kuka mami tace na auri umar ne amma bansami farincikiba narasa jin dadin aure jidda sai ta tsaida kukanta tana kallon cikinta kafin ta kalleta tace bngane inda kika dosaba mekike nufi tace ya umar bayaga kwanciya dani babu wata alaqa dake tsakanin baya xama gida kullum yana office nikadaice xaune agidan nan idanma yana gida xai shige daki ya rufe kansa inkinga murmushinsa ko dariyarsa nagayamasa kinxo gidannan ne kallo daya xakayiwa jidda ka fahimci tsananin bacin rai da tashin hankali atare da fuskarta tayi shiru tana naxarin mgnr mami kafin tace chab lallaima ashe akwai namijin daxai wulakanta minke mami ashe akwai namijin daxai iya cusgunamiki ya hanaki : farin ciki da walwala kuma abin baqinciki namijin ma dan uwanki jininki mami ta share hawayen idanunta tana kallon cikinta kafin tace farin cikina daya yanason cikin jidda yana sambatu akan cikin yana dangana son cikin da jidda sai dai yana kunyar hada ido dake idan kikaji inada ciki mtsewww jidda taja dogon tsaki tace ni ina ruwana ciki ai duk farincikinmu ne meye nawa aciki dan yamiki ciki ba sunnah bane ta fada idanunta akan mami mami ta tabe baki tace oho masa nida baffa xai amince dayabarshi ya aureki ko hankalinsa xai kwanta yasoni kamar k yadawo kamar yanda yake da tace wlhy jidda umar gaba daya ya cnxa yafita hayyacinsa ya rame wani sain na kallesa hr kwallah nakeyi jidda tace kibarshi xai soki tunda kinfara haihuwa dashi ni ynxu soyayyar faisal ce cike dam axuciyar jidda ,ta tashi bayan ta ratayi jakarta tace ko baffa ya amince baxan auri umarba baxan iya kishi da yar uwataba. tana fita gidan family house dinsu ta nufa kai tsaye sashen handiya taje tayi saa kuwa umar din na nan tace ya umar inason jin dalilin ka na qin xama tare da mami,baka kulata baka xama tare da ita watever ma duk kasani koma menene ya tsura mata ido yace jidda farin cikina kece bana iya xama da kowacce mace sai ke dake xn rayu k nakeso nan da nan ta daure fuskarta tace ni ba wanna nake mgn ba inaso ka cnxa alaqarka da mami kasani cewa duk abinda yasami mami xai sameni farin cikinta shine nawa idan hr baka cnxamataba kadawo mai walwala gareta xamu raba jiha dakai kuma kada kasake nuna ko a hanya kasanni ta juya ta fice hankalinsa yayi matuqar tashi da kalamanta sai ya soma tunani ynda xai rayu da mami abinda bai ganeba so take ya xauna gaban mami ya bude baki yayita mata dariyane dan tayi farinciki to idan hakane xai soma daga yau xaije ya xauna gabanta yayita dry dan farantawa jidda rai.
.
Bayan wata wasu watanni mami ta sunkuto danta tamkar ubansa yayi kaki ranar suna yaron yaci sunan MUH'D sati biyu da bikin mami farida ta haifi nata dan aka samasa AMIR Yaran nasamun kulawa tundaga iyayensu har kakanninsu gata suke samu sosai. ALHMDLLH cikin tsawon shekara uku Faisal ya kammala karatunsa dai dai itama jidda ta kammala nata hr ta fara xuwa jamia cikin lokaci qanqani aka soma shiryen shiryen bikinsu sai umar yake ganin kamar wasane ace jiddansa ta auri wai bashiba ranar da aka daura auren jidda da faisal karkuso ganin tashin hankali kuka yake tamkar ransa hr faisal yaji dama bai auri jiddanba dan ya lura itama tanason umar din sai yaji tausayinsu musamman umar dake neman rasa hankalinsa jidda kuka umar kuka haka iyayen suka samesu daki daya bamai lallashin wani sai abin yayi matuqar raxanasu sai ynxu suke ganin kuskurensu na hana yaran abinda sukeso ranar da aka kaita haka yakwana kuka duk tufafin jidda ya kwaso daga gida ya kawo dakinsa ya sunsuna wannan ya runguma wannan mami na daga gefe tana kallonsa duk hankalinta a tashe itadai batayi saar aure ba musamman ma idan ka auri wanda baya sonka sai itama ta fashe da kuka ya juyo ya dubeta yace mami kuka kikeko kema kin rasa jidda ni nasan dole kiyi kuka jidda batasonmu ynxu tatafi ta barmu sai ta lura kwata kwata baa hayyacinsa yakeba baisan me yake fadaba shikenan umar dinta ya xautu ta maida kanta jikin cinyoyinta tana kuka sosai TSAWON shekara da aurensu amma jidda taqi sakin jiki dashi iyakaci tamai girki hakanan xata wuni ba walwala kuma tun bikinsu bata sakesa umar a idanuntaba duk da tana xuwa inda mami ta wuni ko suyi waya kuma takanje family house ta wuni duk abinda faisal yasa xaisa jidda farin ciki yana mata yana sonta sosai hankalinsa yayi matuqar tashi lokacin data hana ya kusanceta kuma bayaso fada a gida sai ya xuba mata ido amma duk da hakan sai da farida ta gano takiramami suka sata gaba suka mata fada kan haqqin aure da axabar Allah ga duk maccenda ta bijirewa mijinta wannan ya sauko da xuciyar jidda ta haqura tasoma bashi kulawa sosai kamar ynda suke da wada hartakai ga jidda ta bawa faisal kanta chab ranar jidda tayi kuka da bata taba yiba hakan kuma taji batason faisal kuma muhd da amir sun taso tare sun xama yan gida ko ina xuwa suke hr inda jidda duk da anyiwa amir qanwa zainab amma mami tun haihuwar muhd bata sake wani cikinba.
.
baayi cikakken wata uku da shiryawarsuba jidda ta sami ciki ranar tamkar tayi hauka dan batasa ran xata haihu dawani ba umar dintaba ba yanda ta iya sai ta rungumi cikin taji wani son cikin axuciyarta tamkar cikin umar ne. kulawa da soyayya mai xafin gske faisal k nunawa jidda ita kuma dalilin cikin take son faisal tana bashi kulawa gwargwadon yinta cikin lokaci qanqani suka shaqu da faisal ga cikinta ya fito ya girma sosai a koda yaushe tana jikinsa tana xuba masa shagwaba shikuma yana biye mata a hankali mami k kallonta kafin tace yau na rasa meke damun jiddata ko jikinne na ganki sukuku ta girgixa kanta tana fadin tfyr ya faisal nake tunani jinake kamar nabisa banason yayi nesa dani amma saboda wannan cikin baxan bisaba mami ta jinjina kanta aranta taji dadin ynda jidda ke nunawa yayanta so tayi dariya tana fadin gsky baxaa jedakeba keda haihuwa ko yau ko gobe ni ina ganin cikin yayi qarami wlhy tamkar dan wata shida komenene aciki qaramine jidda tayi dry ta shafa cikin haka nakeson abina inason cikin fiyeda tsammaninki mami mami ta jinjina kanta tana fadin ga muhd shekara biyar amma ni shiru duk na damu wlhy hr ya umar sai dayasa naje asibiti jidda tace lokacine baiyiba haihuwa ai ta ALLAH ce . sun fito jere da juna yana rungume da ita hr suka xo motarsa ya bude ya shiga ya kalleta duk fuskarta ta nuna damuwa kamar tayi kuka yace shigo muje insauke ki gida sai ki xauna inda ammi kafin nadawo fuskarta dauke da murmushi ta shiga basuyi wata doguwar tfy ba suka iso gidan sun dade kafin yayima handiya,mama bilkisu da ammi sallama kana ya fice ta fito rakiyarsa : a mota ya dubeta fuskarshi dauke da murmushi yace duk naji kamar kar naje naxauna nayita rayuwa dake itama murmushin tayi tace sati dayane kamar gobe xaka ganka kadawo ya gyada kansa hakane incase koda kin haihu baninan ayiwa yarinyar huduba da sunan jidda idan namijine asa sunan mahaifinki baba usman cike da gamsuwa take kallonsa tace meyasa sai sunana xaa sa yace saboda ina son sunan jidda ina kuma son mai sunan kamar mutuwata yajamata hanci yana fadin da fatar xaa min yanda nakeso tana murmushi tace angama indai jidda ce ya sumbaceta ya shiga motar yaja yana daga mata hannu har ya fice bayan fitarsa da minti talatin ta kwanta cikin barci tayi mummunan mafarki ta tashi a rude ta fito dakin ta nemi wayarta ta soma kiran layin switch off hankalinta na dada tashi ta fito tasami ammi na shirin fita tace ammi ina xakije tace asibiti a tsorace tace waye ba lfy tace qawatace tace tor xanbiki tace aa kiyi xamanki ba wani dadewa xnyiba ta juya ta fice sai taji sam hankalinta ya kasa kwanciya ta fito gidan gaba daya ba kowa sai ita kadai sai hankalinta na tashi nan take ciwon mara na soma murda mata tafito ko dan kwali batada dai dai lokacin sufyanu ya shigo a rude yace tashiga motar ya ja sai asibiti tayi mamakin ganin kowa a asibitin hankalinta ya tashi lokacin da idanunta nayi arba da faisal kwance jina jina yayi accident umar nadaga gefensa sai taji tanemi ciwon marar ta rasa ra qarasa da sauri ta riqe hannunsa tace xakaje kabarni ko kamanta tare xamu rayu karkamin haka ya faisal karka maidamin ciki maraya sai ya lumshe idanunsa ya bude yana hawaye yace qaddarace kiyafemin nayafemiki duk laifinki sai ta fashe da kuka ya riqo hannunta ya hada dana umar yace ku rayu tare kuyi aure tare nasani kunason junanku dama rabone tsakanina da jidda hrna aureta matar mutum kabarinsa nan da nan numfashinta na sarqe sum tayi ta fadi sumammiya kafin takai qasa umar ya riqota cikin saa bayan farfadowanta ta haifi yarta sak kamar faisal hr yatsun qafarta duk irin nasa ne haihuwarta tayi dai dai da mutuwar faisal ya salam innalillahi wa inna ilaihir rajiun
.
Tunda ta haihu take kwance bata farfadoba yayinda gaba daya xuria gidan sun hallara a asibiti kowannensu yayi tagumi mami nadaga gefe tana kuka Can ta soma motsa baki sunan Faisal take kira Faisal ina kake wayyo faisal Da qarfi ta bude ido ta kallesu ta kalli Handiya tace Dan Allah kice karsuje binneshi ninasan bai mutuba Jidda kiyi tawakkali Faisal yariga ya rasu ,jidda ta qura mata ido tana kallon fuskarta ya rasu Jidda ya rasu addua xaki masa Nan ta kwanta cinyar ammi tana kuka mai tsuma xuciya kowa sai daya fidda kwalla Mama bilki tace ga babyn dakika Haifa ta miqa mata kallo daya tayiwa babyn ta kauda kanta cike da tausayinsu. Kwananta daya a asibiti aka sallamesu ta koma gida tacigaba da jego ba batun takaba tunda ta haihu. Baffa ke bawa jidda baki da rarrashi har tsawon sati biyu ganin ta kwantarda hankalinta ta samu sauqin xuciyarta yasa suketa mata addua Kullum tana xaune ba walwala ba faraa ko abinci bataci da ammi ta mata mgn sai ta fashe da kuka ita ma ammin ta soma kuka. Umar tun rasuwar Faisal baikoma sa jiddah a idanuwansaba bare yakai ga mata gaisuwa don shima mutuwar ta girgixashi Ganin abin jidda yaqi ci yaqi cinyewa yasa ammi tasanarda baffa ya kira jidda Yace Dan Allah kiyi haquri Faisal yariga yatafi baxai dawoba kinga halin dakike ciki amminki batajin dadi gata daya xaki masa ki yawaita yi masa addua Baffa idanunsa sukayi ja tamkar xaiyi kuka yace Dan Allah jidda na roqeki kiyi haquri da gudu ta rungumeshi naji Abbana naji baffa na haqura Allah ya jiqan faisal Amin jidda tor ki dauki jidda qarama kibata nono Ta fashe da kuka tor Abba tatashi tayi saman bene ammi tabita taxauna tana kallonta Tace ammi kawo inbata nono Abba da baffa sunce inbata nifa bn iyaba Jidda ai ba iyawa bane bada nono daga Riga kawai xakiyi kibata bakiga ynda mami take bane Tace tor ammi kawo in gwada Ta karbeta ta Ciro nono ta soma bata da sauri jidda ta cafke nono Jidda ta kwala uban ihu ammi xafi wayyo ammi xata ciremin nono Tace kiyi haquri daman hakane Tace tor ammi kibata naki Tace nida bn haihu ba kidai yi haquri :
.
BAYAN SHEKARA UKU Jidda qarama angirma anyi wayo ko ina xuwa take yarinyar mai kyauce fara gatada farin jina DA sauri jidda tashigo gidan tareda jidda qarama sai ta nufi sashenta ashe umar ya ganta sai yabita taga gidan duk yayi qura tanabin komai da kallo tareda tuno yanda tayi rayuwarta da Faisal aciki sai ta fashe da kuka jidda ta dafata Umma menene ta dago tana kallonta sai taqara fashewa da kuka Da sauri umar yaxo ya rungumeta Jiddana jiddana ina sonki ina son rayuwa dake xn aureki bakuda miji sai umar sai taqara shigewa jikinsa tana kuka Da kyar yasamu ya lallabata ta dago tana kallonsa shima ita yake kallo yamata murmushi itama ta maida masa ta rufe fuskarta ta tashi da gudu tabar sashen ta nufi dakin ammi Baxaa iya kwatanta farin cikin jidda ba ayau duk motsinta qamshin umar ne k tashi ajikinta sai ta soma sunsunar jikinta a haka ammi ta sameta Tace jidda lfy ki kuwa ,tana dariya tace ammi turarene mami ta fesamin mai dadi kinjishima ta ja gyalenta ga ammi Ammi ta sunsuna tace akwai dadi ta juya ta fice Dan ta harbo jidda wannan turaren na umar ne.
.
#Hausa Novel📓
#IP
Title :
Jiddah Part 2
Description : . Jidda na lullube cikin luntsumemen gado xaxxabi takeji kamar ta tashi sama jin shiru a gidan ba hayani ya tabbatar mata da matan gidan ...
Rating :
5