Idan ba a mance ba tsohon ministam na jiragen sama, Fani Kayode ya yi ta kalubalantar Modu Sheriff tun bayan da aka nada shi shugaban jam'iyyar PDP, inda har ta kai ga ya zarge shi da cewa shi ya kirkiro kungiyar Boko Haram.
A martanin da Modu Sheriff ya mayarsa kuma, ya bayyana cewa zai yi maganin Kayoden kan munanan kalaman da yake yi akansa.
Title :
Idan Ka Shirya Mu Hadu A Kotu, Sakon Fani Kayode Ga Ali Modu Sheriff
Description : Idan ba a mance ba tsohon ministam na jiragen sama, Fani Kayode ya yi ta kalubalantar Modu Sheriff tun bayan da aka nada shi shugaban jam...
Rating :
5