Hukumar EFCC na shirin gayyato tsohon shigaban jam'iyyar PDP, Alhaji Adamu Mu'azu da tsohon karamin ministan tsaro, Sanata Musiliu Obanikoro sakamakon kyautar motar da suka karba daga wurin hamshakin dan kasuwar mai, Jide Omokore.
Tuni dai hukumar ta cafke mataimakin jam'iyyar PDP, Prince Uche Secondus tun a ranar Talatar da ta gabata, bisa zaeginsa da karbar motocin alfarma guda 23 daga wurin Omokore din wadanda adadin kudinsu ya kai naira milyan 302.
Title :
Hukumar EFCC Na Shirin Gayyato Tsohon shugaban PDP, Adamu Mu'azu Da Obanikoro
Description : Hukumar EFCC na shirin gayyato tsohon shigaban jam'iyyar PDP, Alhaji Adamu Mu'azu da tsohon karamin ministan tsaro, Sanata Musiliu ...
Rating :
5