Bayanan dake fitowa daga ofishin hukumar EFCC na nuna cewa har yanzu akwai sauran rina a kaba kan shugaban PDP Ali Madu Shariff kan badakalar kudi da suka bata lokacin da yake gwamna.
Kakakin hukumar EFCC Wilson Uwujiran ya bayyana cewa har yanzu akwai maganar Naira biliyan 300 da suka bata lokacin da yake gwamna a jihar Borno.
EFCC ta bayyana cewa akwai maganarsa a kotu kuma idan hali yayi za a iya gayyatarsa domin karin bayani.
11 minutes ago · Public · in Timeline Photos
Title :
Har Yanzu Akwai Tuhuma Rashawa Akan Shugaban PDP - EFCC
Description : Bayanan dake fitowa daga ofishin hukumar EFCC na nuna cewa har yanzu akwai sauran rina a kaba kan shugaban PDP Ali Madu Shariff kan badakala...
Rating :
5