Ruqayyat Tijjani
Gwamnatin jihar ta kori Ruqayyat Tijjani da bayyana na ra'ayinta na rashin adalci da gwamnatin jihar take yi na wajen kiwo lafiya.. ita Ruqayya dai tayi Magana ne akan yanda gwamnatin jihar bata dau magana cutar Lassa da tsanani ba..
post din tayi kenan a facebook
Takarda Korin ta kenan
Title :
Gwamnatin Nasarawa Ta Kori Wata Dan Bayyana Ra'ayinta A Facebook
Description : Ruqayyat Tijjani Gwamnatin jihar ta kori Ruqayyat Tijjani da bayyana na ra'ayinta na rashin adalci da gwamn...
Rating :
5