Gwamna El-Rufai Ya Tallafawa Yaron Da Aka Kwakwalewa Idanu Da Makudan Kuda
Mahaifin Sadik Usman, wato yaron da matsafa suka kwakwalewa idanu a garin Zaria a makon da ya gabata, ya tabbatar da cewa tawagar wakilan gwamnan jihar Kaduna sun ziyarci yaron a gadon asibiti.
Gwamnan ya aika da dubu 150 da kuma karin dala dari.
Title :
El-Rufai Ya Tallafawa Yaron Da Aka Kwakwalewa Idanun Sa
Description : Gwamna El-Rufai Ya Tallafawa Yaron Da Aka Kwakwalewa Idanu Da Makudan Kuda Mahaifin Sadik Usman, wato yaron da matsafa suka kwakwalewa idan...
Rating :
5