Rahotannin dake fitowa daga Abuja na cewa hukumar EFCC ta kai simame ofishin tsohon mataimakin shugaban kasa na kashin kansa.
Bayanai na cewa hukumar ta EFCC ta kwashe duk wasu takardu masu mahimmanci daga ma'ajiyar masamman daga ofishin.
EFCC ta kuma kwashe makudan kudi har fiye da dalar Amurka dubu hamsin daga ofishin
Title :
EFCC Ta Kai Simame Ofishin Namadi Sambo Tayi Awon Gaba Da Dalolin Amurka
Description : Rahotannin dake fitowa daga Abuja na cewa hukumar EFCC ta kai simame ofishin tsohon mataimakin shugaban kasa na kashin kansa. Bayanai na c...
Rating :
5