Hukumar EFCC ta kama tsohon ministan harkokin cikin gida Abba Moro a sakamakon badakalar daukan aiki da hukumar shiga da fice ta kasa (Immigration) ta yi a 2014 in da mutane da yawa suka rasa rayukansu.
Title :
EFCC Ta Cafke Tsohon Minista Abba Moro
Description : Hukumar EFCC ta kama tsohon ministan harkokin cikin gida Abba Moro a sakamakon badakalar daukan aiki da hukumar shiga da fice ta kasa (Immi...
Rating :
5