Wata majiya daga hukumar EFCC ta tabbatar da cewa hukumar ta cafke Mista Alison Amaechine Madueke, wato mijin tsohuwar ministar man fetur, Diazani Alison-Madueke a yau Ladaba.
Majiyar ta kara da cewa mijin tsohuwar ministar, wanda aka kama a safiyar yau, ana zarginsa ne da yin amfanin da akawun dinsa wajen yin almundahnar kudi har dala dubu 600.
Title :
EFCC Ta Cafke Mijin Tsohuwar Ministar Man Fetur, Alison Madueke
Description : Wata majiya daga hukumar EFCC ta tabbatar da cewa hukumar ta cafke Mista Alison Amaechine Madueke, wato mijin tsohuwar ministar man fetur, ...
Rating :
5