"Ya kamata mutane ku dinga yi wa kanku alkalanci. Yanzu idan muka yi tunani, ta yaya zan yi wa PDP waka?
Ku dai kara saurara da kyau, kama da wane ba ta wane. Wani ne ya yi hakan don ya bata min suna.
Ina ruwan biri da gada?
Ko gobe idan za ai zabe sai mun yi wa PDP Sintir", kamar yadda mawakin ya bayyana a shafinsa na 'facebook.
Idan masu karatu za su tuna, a kwanan nan wata waka da aka yi wa PD ta bayyana, inda ake Allah wadai da gwamnatin Buhari, inda kuma ake zargin cewa mawaki Rararan ne ya rerata, domin an yi amfani da salon muryarsa ne a wakar.
Title :
Daga Bakin Rarara Kan Sabuwar Wakar Da Aka Ce Ya Yi Don Kushe Gwamnatin Buhari
Description : "Ya kamata mutane ku dinga yi wa kanku alkalanci. Yanzu idan muka yi tunani, ta yaya zan yi wa PDP waka? Ku dai kara saurara da kyau,...
Rating :
5