Wata sanarwa da mai bai wa shugaban kasa shawara kan watsa labarai, Femi Adesina, Ya sanar da cewa shugaban kasa Najeriya Muhammadu Buhari ya dau hutu kwana biyar..kuma mataimakin sa Farfesa Yemi Osinbajo zai cigaba da Mulkan Najeriya kafin ya dawo
Title :
Buhari Yadau Hutun Kwana Biyar, Osibanjo Zai Cigaba Da Mulkan Najeriya
Description : Wata sanarwa da mai bai wa shugaban kasa shawara kan watsa labarai, Femi Adesina, Ya sanar da cewa shugaban kasa Najeriya Muhammadu Buhari ...
Rating :
5