Gogaggiyar 'yar siyasar nan ta jihar Kano, Hakiya Naja'atu Muhammad ta ce nadin da shugaban kasa ya yi mata na shugaban hukumar gudanarwan Jami'an gwamnatin tarayya dake Dutse ba ta so, saboda haka ya rike abinsa.
Ta ce ba a sanar da ita game da badin ba, saboda haka ita ma kamar yadda ta ji a kafafen watsa labarai ita ma ta hakan za ta maida musu da abinsu.
Title :
Buhari Ya Rike Mukaminsa, Ba Na So, Inji Naja'atu Muhammad
Description : Gogaggiyar 'yar siyasar nan ta jihar Kano, Hakiya Naja'atu Muhammad ta ce nadin da shugaban kasa ya yi mata na shugaban hukumar gud...
Rating :
5