Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Abike Dabiri-Erewa A matsayin babban mai taimaka masa na musamman kan harkokin kasashen waje
Dabiri-Erewa ta rike mukamin shugaban kwamitin majalisa kan harkokin kasashen waje da kuma na yada labarai.
Tsohuwar mai yada labaran, wadda aka haifa a garin Jos babba birnin jihar Filato, an zabe ta a matsayin 'yar majalisar wakilai ta tarayya, mai wakiltar mazabar Ikorodu jihar Lagos a shekarar 2003.
An sake zabenta a shekarar 2007 da 2011.
Title :
Buhari Ya Nada Abike Dabiri A Matsayin Mai Taimaka Masa Kan Harkokin Kasashen Waje
Description : Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Abike Dabiri-Erewa A matsayin babban mai taimaka masa na musamman kan harkokin kasashen waje Dabiri...
Rating :
5