BUHARI YAKI YARDA DA BUKATAR SARKI SALMAN TA NIJERIYA TA SHIGA HADAKAR YAKI DA TA'ADDANCI KARKASHIN KASAR SAUDIA
*******
Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya mayarwa sarki Salman martani na cewa Nijeriya ta shiga kawancan soja karkashin Saudia don yaki da ta'addanci.
Watanni 2 da suka wuce ne Saudia ta nemi Nijeriya da shiga wani kawance da zata kafa don yaki da 'yan ta'addaci wanda mambobin kawance kusan duk kasar musulmi ne Larabawa idan ka cire Nijeriya.
Buhari yace kasarsa na goyan bayan kasar Saudia wajen wannan aiki kuma duk gudummawar da wannan kawance ke bukata zai samu daga Nijeriya.
Title :
Buhari Ya Ki Yarda Da Bukatar Sarkin Saudiyya
Description : BUHARI YAKI YARDA DA BUKATAR SARKI SALMAN TA NIJERIYA TA SHIGA HADAKAR YAKI DA TA'ADDANCI KARKASHIN KASAR SAUDIA ******* Shugaban Nije...
Rating :
5