Manyan barayin kasar nan suna can sun tara bokaye wuri wuri, ana tsafe tsafe domin aga bayan wannan gwamnati.
*Manyan bokaye irinsu guru maharaja, suna can suna bakincikin rasa kostomominsu barayin gwamnati, suna can suna tsafe tsafe a dai kifar da gwamnatinnan.
*Manyan yan kasuwa dake amfani da lalacewar Nigeria wajen samun kudi suma suna can suna tattara bokaye, adaiga bayan wannan gwamnati.
*masu gudun a kamasu yau ko gobe, suma basu zauna ba.
*ABUN BAKINCIKI KAI DAN'UWA YANZU KAI KADAI KA RAGE, wanda zaiyiwa wannan bawan Allah addu' amma kaima ka bishi da tsinuwa, kuma tsinuwa bala'i ce, tana iya kamashi kai kuma kai zaka shiga bala'in.
*NIDAI RA'AYINA MUYIWA BUHARI ADDU'A SHINE DAIDAI. Allah saboda jajalarka, da buwayarka da soyayyar da masoyinka mafificin halittar Muhammadu Dan Abdullahi sallahu alaihi Wassallam ka taimaki shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya Allah ka kaskantar da makiyansa kuma masu gallazawa bayinka a gabansa, ka kuma bashi ikon gyaran wannan kasa. Ameen ya Allah
Title :
Buhari Na Bukatar Addu'ar Mu
Description : Manyan barayin kasar nan suna can sun tara bokaye wuri wuri, ana tsafe tsafe domin aga bayan wannan gwamnati. *Manyan bokaye irinsu guru ma...
Rating :
5