BAN YI ALQAWARIN BADA NAIRA 5,000 GA MARASA AIKIN YI BA - SHUGABA BUHARI
Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari yace bai yi alqawarin bada Naira 5,000 ba ga marasa aikin yi ba. Ya bayyana hakane a Saudiyya yayin da yake tattaunawa da wakilan 'yan Nigeria dake can. Yace maganar 5,000 bashi yayi alqawari ba jam'iyyarsa ce.
Gaskiya Baba yayi qaranta anan. Me yasa da jam'iyyarsa tayi alqawarin bai fito ya nuna ba ruwansa ba. Lallai tsufa ya fara kama wannan dattijo.
Title :
Ban Yi Alqawarin Bada Naira 5,000 Ga Marasa Aikin Ba - Buhari
Description : BAN YI ALQAWARIN BADA NAIRA 5,000 GA MARASA AIKIN YI BA - SHUGABA BUHARI Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari yace bai yi alqawarin bada Naira...
Rating :
5