Babu Kwanciyar Hankali Ga 'Ya Mace Idan Ba A Dakin Mijinta Take Ba, Kamar Yadda Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Maryam Hiyana Ta Bayyana A Wata Hira Da Aka Yi Da Ita.
Jarumar dai yanzu haka tana da yara uku tun bayan da ta bar harkar fim ta yi aure shekaru kusan takwas da suka gabata. Sannan kuma har yanzu tana dakin mijinta.
Title :
Baki Da Kwanciyar Hankali Sai Kina Dakin Mijinki - Maryam Hiyana
Description : Babu Kwanciyar Hankali Ga 'Ya Mace Idan Ba A Dakin Mijinta Take Ba, Kamar Yadda Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Maryam Hiyana Ta Bayya...
Rating :
5