Buhari ya ce "Akwai shinkafa a jihohin Osun, Ogun, Nasarawa da Kebbi da ake nomawa mai kyau. Muna da gero, masara da dawa. Ba dole bane sai ka ci shinkafan kasar Thailand
"Idan ka damu sai ka ci shinkafar kasar Thailand, to sai ka nemi dala ka je ka sayo ka ci.........
"Ta hanya daya muke iya samun dala, wato shine idan mun sayar da danyen man fetur, kuma ga shi yanzu farashin ya fadi kasa.
"Don haka wajibi ne mu yi hakuri da yanayin da muka samu kanmu kafin mu samar kasar mafita", Inji Buhari a hirarsa da BBC.
Title :
Bai Zama Dole Sai Dan Nijeriya Ya Ci Shinkafar Kasar Waje Ba, Inji Buhari
Description : Buhari ya ce "Akwai shinkafa a jihohin Osun, Ogun, Nasarawa da Kebbi da ake nomawa mai kyau. Muna da gero, masara da dawa. Ba dole ban...
Rating :
5