Daga kai nayi alamun eh to ina jin ki ajiyan zuciya nayi allahamdulilah ynxu xan san wata duniyan nake muryan ta ne ya dawo dani ya kika yi shiru fati dama ina so nasan shin wannan wani gari ne kuma wannan wace masarautace.Fati wannan garin da kike ciki shine garin Kaduna wannan kuma masaurata da kike gani a cikin garin yake kuma nan gidan SARKI ALKASIM Ne wato mahaifina, barin baki ta kaitancen lavarin wannan masarautan . Kaman yarda na fada maki sunan Mahaifin muh mai martaba sarki Alkasim ya kasan ce ya gaji mulki ne a wajen yayan sa wanda ya rasu ba tareda ya bar magaji ba shiyasa sarautan ya dawo gurin mahaifin, mahaifin muh yana da mata uku wato wahida Zainab, da kuma Hajara.jamila tanada yara uku wanda dukan suh matane wanda dukan suh ynxu sun yi aure sai Zainab wato mahaifiyan muh ita kuma tana da yara 4 maza uku sai kuma mace wato ni, ta uku kuma itace Hajara mahaifiyar suh Amira ita yaranta biyu ne Amira da kaninta fateema kuma yar marigayi sarki da ya rasu wato yayan mai martaba yarsa ce ta dawo hanun ta da zama kin dai ji lbr muh ko murmushi nayi mata.kiran slh magariba mukaji wanda dagani har ita bamu san lokaci ya ja ba mikewa tayi fati bazan tafi ko to na gode gimbiya baza ki daina cemin gimbiya vako . Ba zaki daina cemin gimbiya bako, murmushi nayi wanda sanda dimple dinna ya fito, lah fati kema kina da dimple ne kinsan yarda nake son dimple amma allah bai ban mah amma kinga babban yayan muh yana da shi kiran salah mangari ba mukaji, barin tafi ko a kin fito amma barin tafi da mufeeda, bada san rae na ta tafi ba dan ko su gimbiya Fateema basuh san da ita ba. Kwana a tashi ba wuya agun allah a yau na cika shekara daya a fada sarki Alkasim amma ko soh daya ban taba zuwa wajen side din sauran gimbiyan ba.
.
ina dakin gimbiya amira naji daya daga cikin bayi na kirana na fito wata kawar dana samu mai sunan balki muna mutunci sosai da ita kan.Batula wai kixo inji gimbiya Hauwa tana gefen gimbiyan suh tare muka fita da ita sai yau na taba xuwa tanan wajen gaskiya wajen ya tsaru iya tsaruwa a vakin kofa muka tsaya tareda yin salama tareda bude kofa bayi ne suke ta xirga xirga a wajen wanda sun nikan na wajen gimbiya Hajara muryan Mufeeda naji wanda ynxu tabar matsayin baiwa ta koma yar gida, mufeeda taxo da gudu wajen na daukan tanayi muna murna muryan dana ji shi ya sa ni dagowah da sauri muryan da baxan manta da shi ba a rayuwana wato muryan mamina wata mata nagani ta fito tana cewah mufeeda ynxu kinga gani nah da tayi shiyasa tayi shiru tareda kallona, ke kuma waye wannan Hauwa munah ni tayi tareda cewa rae ki ya dade wannan baiwa da akawo woh wah gimbiya hajiya kuma ita take gyara mana side dinmuh,shiru gimbiya tayi amma a rae ta tana ji cewa wannan BA BAIWA BACE kuma ita jini nane ajiyan zuciya tayi tare da shigewa ciki.Hanunah Hauwa ta kama muka shige dakin ta muka zauna kasa hakura nayi na tambaye ta rae ki ya dade ina san na tambaye ki dan allah idan baxa ki damu ba, murmushi tayi tare da cewa go ahead.wanda muka gani ynxu wacece .
.
Mahaifiyan muh ce gingan ta ba kaman hajiya bako, maman muh bata alfahari da murki da take da shi ko sarauta hasali mah ita daga gidan sarauta ta fito kuma suh 3 ne kawea a wajen mahaifin suh amma yayan suh ya rasu suh biyu kawea ya rage. Da mami da kuma kanwarta ni sau1 nah masan ta dan mai martaba baya bari muh yi tafiya sosai ynxu mah ko na ganta bazan gane taba, xancan xuci na fara tabbas wannan tayi kama da mahaifiya ta amma dole na yi shiru. Kinsan dalili dana ceh kixo, aa sai kin fada,jibi suh yayah zasu dawo soh i want u to come over nd help me to tied up their rums saboda kinga basu san bayi suna shigan dakin suh so xo muh tafi.wani side mukaje irin nasu gimbiya fateema key tasa ta bude kofan muka shiga palo muka gyara sannan muka shiga daki,sanda muka dauki tsawon awa2 kafin nan muka gama, yauwa kinga muh gama dama yareema Umar shine vai san bayi amma sauran bayi za suh gyara masu. Tin karfe 9:00am dana bar gefen suh gimbiya Hajara bani nah dawo ba sai9 na dare.
.
Salama nayi a kofan gimbiya Hajara lokaci bayi sun tafi gefan suh sanda na tsaya na tsawon awa guda kafin nan aka ban umari dana shigo, gimbiya nna samu akan kujera tare da fruit a cikin bow tana ci banzan kallo ta bini da shi kafin nan tayi magana ke baiwa batula daga ina kike jikina yana bari na soma bata amasa daga gyaran dakin suh yareema nake ban ga sanda ta mike ba saukan mari kawea naji a kumatuna. Me ya kaiki wajen suh, suh suka saye ki dan ubanki ko kuma ni na baki umarin xuwa wajen suh wlhy daga yau duk randa na sake na ganki a wajen rannan sai nasa an yake kafan ki jaka kawea baiwan banza wuce kiban waje naxo nazo bakin kofa naji tana cewa kuma gobe ki shirya zamu tafiya to ran ki ya dade allah ya kaimu.na koma dakin kuka mah ya gagara ido na wanda da zai fito danaji dadi a rae na salah na tashi nayi dama naci abinci tareda mufeeda haka na kwanta inna tunani rayuwana har bacci ya daukeni.kiran slh farko na tashi nayi wanka na wuce side din suh gimbiya amira amma dukan suh basu mah farka ba balle suh yi slh sanda na gama duk aikin da ya kamata nayi sannan suka farka naje na gyara dakin suh na tabbata basuyi slh bah,bayan sun gama ne na dauki sauran abincin suh naci. Karfe 11 muka kama hanya wanda ni bansan garin da zamu je bah sai kusan 4kafin muka isa Garin gombe (nasan hakan ne dan signboard din dana karanta) kai tsaye fadan garin gombe muka nufa aka mana masauki mai kyau .
.
Washe gari bayan muh bayan muh shirya gimbiya Hajara ta kira ni bayan na gashe ta dan ni har ynxu ban iya wannan kirarin Ba, ke Baiwa batula ga wacan kayan kisa dan baxa muh shiga cikin taro da wannan karan na jiki ki karban kayan nayi dama nawa ya barke kuma banah kin dadin tafiya a ciki bayan na canja ne wata baiwa daga cikin bayin gidan tace min yar uwa kina da gashi amma baki gyarawa kinga muh anan komai akwea wanda va baiwar da xata ceh bata jin dadi shi, dama bayi a rayuwan suh suna da jin dadi ne na dauka suh vasu da aiki sai na bauta maganan tane ya dawo dani daga tunani, kinga muje ynxu na wake maki ban yi musu ba na bita ta wanke min kuma ba bushar min da shi har ga allah naji dadi yarda kaina yamin.Ynxu kixo muje ki rakani kai wah yareema avinci dan allah ban musa mata Ba wani gefe muka je wanda yaji kayan sarauta sosai, Salama mukayi wanda aka vamu ixini shigowa wani handsome guy muka gani wanda a shekaru baxai wuce , baki ne kuma fari ne wato kalan chocolate, yana da tsayi amma yana da dan jiki, ga sajen daya kwanta akan fuskan sa ya kara fito mai da kyau sa, kirari ta fara mai har sai daya daga mata hanu kallo na yake niko kai na a kasa dan ban durkusa kaman yarda tayi ba, laile wannan wata yarince zata shigo mim ba gaisuwa ae ko baza ta gaishe niba sai ta durkusa, ke waye wannan dago kai nayi wanda yayi daidai da shima ya dago hada ido mukayi sanda naji faduwa gaba haka ko ya faru a wajen sa muryan ta ne ya dawo da ku wannan muh daga tunani da muke,Rae ka ya dade ba baiwar nan gidan bace ina ga bata san ala'adar gidanbane, baiwa kuma eh lalle ni dai na naji ba baiwa bace ( xancan xuci yake) ni ko ma wacece na samu matar aure.rae ka ya dade abinci safiya muka kawo mikewa yayi ya ya xauna akasa ta xo xata sah mai yace wannan nake soh taxo ta xubamin yarda ita mah baiwa ce,
.
laile mutumin nan vai san waye xara ba ni zai ce wah baiwa kuma harda wani cewa nazo na same mai avinci a ko a gida ma bani nake sawa suh gimbiya ba,magana fa nake maki daga ido nayi na kalle shi wanda yayi daidai da dagon wannan nasa hararansa nayi tare da murguda mai baki abin mah dariya ya basa kuma ya tabbatar da xargin sa akan ni ba baiwa vace,kinga ni xan tafi tinda dama rakiya namaki kuma nasan ynxu war gijiya ta nanah jira na, ya salam wannan wace irin murya ce mai dadin sauraro lumshe idon sa yyi na kusa sec10 kafin nan ya bude ni dai ko ma wacece na samu mata.
Mu Hadu Anjima Da Daddare
#Hausa Novel 📓
#IP
.
Title :
Ba Baiwa Bace Part 3
Description : Daga kai nayi alamun eh to ina jin ki ajiyan zuciya nayi allahamdulilah ynxu xan san wata duniyan nake muryan ta ne ya dawo dani ya kika yi...
Rating :
5