.
Gudu nake amma bina suke tayi wani katon dutse na ci bugu da shi wanda shiyasa na fadi har mutane suka kamani.katon cikin sune yayi ya fara magana ke kika samu gudu a banza wlhy sai kingane kuren ki wani nagani wanda ya kira shi da suna Ilu shiyazo ya dauke ni kaman jaririya ya sani a cikin mota wanda duk gardawan mazane a ciki wani gaton gate na wani gida naga aka bude maSu suka shiga kamoni sukayi suka jefani a wani dakin da yara da manyan mata ne a ciki kowace tayi ta gumi na samu waje na zauna a nan ne na fara tinani rayuwata. Ni Asalin sunana Fateema amma anfi kirana da zara'u mu uku ne a wajen maihafin muh wanda yake da mata biyu da Hajiya zuwaira da kuma maman muh wace take da suna Zainab, mahaifin muh dan asalin jahar bauchine cikin karamar hukuma ningi allah ya buda wa kakara dukiya yarda yasa ya bar cikin ningi ya dawo da cikin bauchi da zama a cikin anguwan bayan bata a nan ya zauna har yasa maihifina a makarantar command ayayi da mahaifina ya Gama sai aka turasu kasar ghana dan zamuwa cikake soja bayan ya dawo ne ya auri hajiya Zuwaira wanda vata samu aihuwaba har yau shiyasa mahaifina ya auri mami wato mahaifiyar mu da take Yola vayan auran maifiyata da wata5 ta samu cikna tin da ta samu ciki hajiya zuwaira hankalinta ya tashi haka kawar ta hajiya Nuriyat ta xugata akan suje wajen wanje boka dan a zubar da cikin haka je daga cikin garin vauchi har izuwa kauye katagun akan dutse gunda bokan salamu alaikun ke wayace ki mana salama anan boka kayi hakuri bata sani vane mai ke tafe da ku hajiya Zuwaira xata fara magana ya dakatar da ita ke hajiya wannan cikin dake jikin kishiyarki ba za ku taba xubar shi sai ta aifeshi kuma aljanu muh baza suh taba xuwa gun da take va saboda ita mai riku da adinine amma idan ta aihu zamu san abin yi to bokq mun gode mai za mu bada na aljanu ku ajiye dubu 100 haka hjy Zuwaira ta juyemai dubu100 a take(mata muji tsoron allah mu daina vin magana kawaye kuma ku sani allah ke bada aihuwa ba boka ba malamin duba ba) a mota hqjiya nuriyat ke fadawa kawarta yarda xasu tsara abin akan hajiya xuwaira tana nunawa tana san yarinyan daga karshe sai susan nayi haka su Ka rabu cikin plan din da suka hada .
.
Bayan wata 9 maman muh ta aifo muh muh yan biyu ni da dan uwana akasa mana hassan da husaaina amma hajiya xuwaira ta ki akan lalle sai dai asamin fateema wato sunnan mahaifiyar ta haka mahifinmuh na samin kuma yabawa maman muh hakuri akan haka tin ina shekara1 aka bawa h.hajia xuwaira ni gashi ynxu inna da 16 bayan nakai shekara 16 a lokacin na ko gama ss3 dina bayan gama candy na da wata uku na fara M.P kuma a lokacin abba muh ke shiryamana fita waje dan karasa karatun muh nida husaini. Da hajia xuwaira taji haka tayi sauri ta koma daki ta kira kawarta hajia Nuriyat, bugu daya ta dauka Hello kawata akwea matsala alh yana san Ya tura yaran nan waje idan ya tura suh kinga ko na shiga uku kawata ki kwantar da hankalin ki lokaci yayi da xamu koma gun boka ynxu dai ki bari idan na dawo daga lagos sai muje to kawata allah dawo min da ke lfy karan motan abba ya sa ta ta fito gani maman muh tayi da yaro abin ya mugun tada mata da hankali amma ta daure ta karasa wajen muh alh karde har ta aihu gashi kina gani ae ni ba abinda zan ce sai dai na gode wah allah daya vani yara 3 kuma yasa zainab a matsayi matata laile ma mutumin nan barin gama da wannan mai kama da aljanu kafin na dawo kan ku sai nasa kun zama bayina tukun murya na da taji shiya dawo da ita daga zan can xuci da takeyi hajiata( daya ke sunan danake kirantada shi kenan) kingan sa yafi kama dani da sauri umar(wato hassan)yace wlhy vaya kama da ke da avin xai dawo mana fada yasa abba yace kuban babyna dani yake kama maganan har cikin kanta hajia taji amma data tunan abinda take shirin yi ysa ta ce kudai xo mu shiga ciki kun bar mai jego a tsaye duk wannan lokacin bata sa hanu ta karbe saba .
.
A yaune hajia Nuriyat xa ta dawo hajia Zuwaira ko muryana take ko ba komai xata kawar da abinda tafi tsana a duniya ya wuce Fatima wato zara, hello kawata kin dawo ne dan ni wlhy na gaji da gani ta dan yau sauran sati daya suh tafi kice bamu ci ta xama va gobe kixo sai muje wajen bokan to shekenan sai naxo. Bayan sun gama wayan ne hajia Nuriyat ta yi daria Zuwaira bake ba zaman aure tinda ni Nuriyat ban yiba kema ko baxa ki taba muriyan naki ba sai na bAtar dake.washe gari suka kama hanya xuwa gun boka nan suka samu layi manyan matane a wajen sanda suka jira layi kafin nan boka mun xo ne munga lokaci yayi da yakamata a dau mataki akan yarinyan nan to ke hajia me kike so ayi boka kawea a kashe ta inji xuwaira aa kawata kawea dai a sa mata ciwon da baxa taba warke waba kaman a batar da ita kuma a sawa duk wanda yaganta tsarta haka ko xa ayi boka ayi yarda Nuriyat ta fada boka sanda yayi daria da suka tsorata sannan ya bata rae kaman bashi yayi kafin nan yace wah xuwaira ta kawo mai jini alaadarta da kuma farcen kafanta da zasu tafi suka kara ajiyewa boka kudi masu yawa.
.
Da isar xuwaira gida ta sameni a palo tace min na dauko rexa ta yanke min ban kawo komai a raina ba tako yanke min farce kafa sai kuma ta ce naje na kawo mata ruwa farce dqba ta karasa yankewa ba kenan bayan kwana uku na fara period dinna naje na sameta akan ta ban pad bayan na cire nasa a duskbin taje ta dauko tare dayin dariyan mugunta zarau sai dai wata ta tafi kasar waje karatu amma banda ke(mata mu kiyaye ajiye shirin muh a waje kaman suh pad gashi kan muh da dai sauran under waers dinmuh dan bakasan wanda yake hantaran rayuwan ka ba dan haka muh kiyaye dan allah) Daga ummee Tj . Ta koma daki ta dauki waya ta kira Nuriyat kawata komai an samu dan haka gobe xamu kai haba dai shegiya kawata shaidan mah tsoron ki yake ji haka dai suka gama da shirin gobe xasu kai washe gari sammako sukayi amna duk da haka sanda suka samu layi bayan anxo gun suh suka shiga nan boka ya hada dukan sihirin da ya hada,sanda ya gama kafin ya juya gare suh hajia aiki an gama amma akwea sharadi dazan gindaya maki kuma dole ki bi. 1.daga yau bake ba sake kusantan mijin ki 2.ko wani bayan sati 3zakina xuwa wankan magani anan 4.bake ba sallah. 5.kar ki bari ita da dan uwanta suh hadu dan idan suka hadu aiki ya baci. Boka wannan avu mai saukine idai zan daina gani wannan yarinya mika mata yayi kije ki samu katon rami ki sa sannan kuma ki vata wannan zube kuma ki karanta wannan Incantaton din to bazai taba fita ba kuma zama mah manta da shi.bayan kwana uku da da dare naji kaina na min ciwo na fita mai gadi ya hanani fita na samu na dauko karfe na buga mai akai na dauko key din na bude gate na fito kunga a yarda na hadu da wadan nan mutanan da bansan mai suke shirin yi da muh ba.
.
Bude kofan da akayi shiya dawo dani daga tunani da nake kusan karfe 3na dare ke wace aka kawo yau gashi abinci ya miko min ruwan kawea na karba naga karamar yarinya tana kuka na tambayi mamanta ko lafiya yar nan yunwa take ji gashi abinci da aka bamu bai ishe taba balle ni nawa na dauka na basu ci suke kaman wanda basu taba ganin abinci ba kiran slh naji na tashi nayi alola nayi slh karfe 6 suka shigo dukan muh wanda muka kai 12 aka fitar damu kaman yaran tumakai wani katon mota naga an bude akasamu a ciki wanda ba mai jin ihun mu.
Anan muka tsaya sai ku biyo ni gobe da rana don Jin qarikon Labarin. Naku Kullun Ismail Sani Ahmad
#Hausa Novel 📓
#IP
Title :
Ba Baiwa Bace Part 1
Description : . Gudu nake amma bina suke tayi wani katon dutse na ci bugu da shi wanda shiyasa na fadi har mutane suka kamani.katon cikin sune yayi ya f...
Rating :
5