Wata mata da 'ya'yanta hudu sun rasa rayukansu a jihar Kebbi sakamakon yankan ragon da aka yi musu a daren jiya.
Matar da 'ya'yan nata suna zama ne a unguwar Bayan Kara’a ne dake jihar ta Kebbi.
Mijinta maisuna Dandare Mai Bulawus baya gari a lokacin da abin yafaru kamar yadda kaninsa ya shaida majiyarmu.
Title :
An Yi Wa Wata Mata Da 'Ya'yanta Hudu Yankan Rago A Jihar Kebbi
Description : Wata mata da 'ya'yanta hudu sun rasa rayukansu a jihar Kebbi sakamakon yankan ragon da aka yi musu a daren jiya. Matar da ...
Rating :
5