Wata Hukuma mai kula da harkokin matafiya a jiragen sama, tana shirin baiwa matafiya damar shiga da goro kasar Saudiyya domin amfanin kansu, inda aka ba su damar shiga da adadin kilogiram biyu, kamar yadda sashen kwastan na hukamar ta sanar.
Hukumar ta bayyana cewa duk wanda ya saba doka za a hukunta shi sanann kuma za a maida shi kasar da ya fito tare kuma da cin tararsa Riyad dubu hamsin.
Majiya daga '
arabnews.com'
Title :
An Baiwa Mahajjata Damar Shiga Da Goro Kasar Saudiyya
Description : Wata Hukuma mai kula da harkokin matafiya a jiragen sama, tana shirin baiwa matafiya damar shiga da goro kasar Saudiyya domin amfanin kansu...
Rating :
5