AMFANIN LEMUN TSAMI:-
1-GYARA FUSKA, a na Amfani da Lemun Tsami
wajen kauda Kurajen Fuska, Fimfus, Kyasfi,
Yana sa fuska ta qara kyau, Yadda ake amfani
da shi, Araba 1-2, rabin za'a goge Fuska dashi,
za'ayi Haka na wasu lokuta, Amma a kiyaye
Idanu, Kar a shafa a shiga rana,
2-DATTIN HAKORA DA WARIN BAKI,
Ayi amfani da Burushin wanke Baki da ruwan
LEMUN TSAMI a wanke Hakora Zasu fita kar,
Baki zai bar wari, amma kar arika wankewa
akai-akai sai lokaci-lokaci,
3-WARIN QASHI (HAMMATA) idan Ana fama
da ciwon warin Qashi, ko rashin tsaftace
Hammata yadda ya kamata, Idan an shafa
LEMUN TSAMI a Hamata zai kauda wannan
warin,
4-RAGE KIBA DA TIMBI (TEBA) wanda ke
buqatar haka, LEMUN TSAMI daya a ruwan sha
da bai wuce kofi daya ba, lokaci-lokaci, kiba da
tai6a zasu sa6e, amma YANA RAGE NI'IMAR
MACE, shima mai gyambon ciki ya kiyaye da
mace mai ciki,
5-RAUNI (CIWO), sabon raunin da bai wuce
Hankali ba, da zarar an matsa mai LEMUN
TSAMI zai kame ya warke,
6-SHA'AWA, ana shan LEMUN TSAMI da
Lipton da rage sha'awa,
7-MAQYAN-QYARO, ana goge maqanqaro da
LEMUN TSAMI akai-akai zai mutu,
8-AMOSANI, ana goga LEMUN TSAMI a kai
bayan anyi askin Kwaryar Molo.
9-ANA JUICE DIN LEMUN TSAMI (Lamurje)
10-QARNI, ana amfani da LEMUN TSAMI wajen
kawar da qarnin kifi.
Title :
Amfanin Lemum Tsami
Description : AMFANIN LEMUN TSAMI:-
1-GYARA FUSKA, a na Amfani da Lemun Tsami
wajen kauda Kurajen Fuska, Fimfus, Kyasfi,
Yana sa fuska ta qara kyau...
Rating :
5