Layin MTN nada wani tsarin kiran wato TARIFF PLAN da dama amma ba kowa bane yasan cewa akwai wani tsari wanda yafi kowa sauki wajen kira a Nigeria.
Wannan TARIFF PLAN din na MTN yana bada dama ka kira dukannin layin da ke Nigeria akan Kobo 11/S Ma’ana N6.60.
Wannan TARIFF shine TrueTalk+ ba TrueTalk ba.
Idan kana so ka shiga wannan Tsari sai kayi haka:
ka kira wannan Number *123# sai ka shigar da 2 ka aika (send)
Zaka ga tsarin kira har guda 6 sai ka shigar 7 ka aika domin bude sauran
Sai ka shigar da 2 domin zabar Truetalk+
abu na karshe ka zabi 1 domin amincewa da shiga wannan tsari.
in sha Allah daga yau zaka samu saukin kira a layin ka na MTN.
Idan da akwai wata tambaya sai kayi comment a kasa.
mun gode
Source Mujalarmu
Title :
Yadda zaka sauya yanayin kira a layin MTN zuwa kowa ne layi akan N6
Description : Layin MTN nada wani tsarin kiran wato TARIFF PLAN da dama amma ba kowa bane yasan cewa akwai wani tsari wanda yafi kowa sauki wajen kira a N...
Rating :
5